Usman Attumawi

Usman Attumawi

Share

INA DA YAKINI CEWA ZANYI SHAHADA A TAFARKIN AHLIL KISA 'I👳💖
ALLAH KACIKA MIN BURINA BIHAKKI FATIMAA WAA ABHIHAA💑

#Usman_Ali_Attumawi

04/08/2025

SQUATTING! SQUATTING!! SQUATTING!!!
WATA SABUWA: Wani Matashi A Jihar Ya ÆŠirkakawa Wata Tsaleliyar Budurwa Aljana Ciki A Rashin Sani

Lamarin Ya Faru A Ƙauyen Kaɗaki Dake Ƙaramar Hukumar Giwa Jihar Kaduna, An Zargin Matashin Saurayin Aljanan Habib (Bota) Da Ɗirkakawa Aljanar Ciki.

Wani Abokin Bota Ya Bayyana Cewa Bota Ya Na ÆŠan Zagayawa Da Aljanar Ne Idan Zasuyi Fira Da Juna, Ya Kara Da Cewa : Wani Abokinsu Ke Taimaka Masu Da ÆŠakinsa Na Kwana, Inda Ake Zargin A Nan Ne Suke Yin Sha'anin.

Kawo Yanzu Matashin Da Ya ÆŠirkakawa Aljanar Cik1 Habib (Bota) Na Kwance Cikin Mawuyacin Hali, Sakamakon Cafkesa Da Aljanar Tayi, Kuma Take Bayyana Tabbacin Sai Ta Ga Bayansa, ko Kuma Ya Aure Ta Ya Samu Zaman Lafiya.

A Cewar Aljanar Mai Suna Mero : An Samu Shigar Juna Biyu Sakamakon Irin Yadda S**ayi Musayar Turmi Da Taɓarya Tsakanin Su, Kamar Yadda Take Bayyana Haka A Jikin Saurayin Nata.
Kuyi following din Usman Attumawi domin sanin yadda ta kasan ce agaba

04/08/2025

Sayyid (H) 💜💜

Photos from Usman Attumawi's post 04/08/2025

Daga Hanyar Karbala:

Maukibin Jagora Sayyid Zakzaky (H).

Yadda Masu Hidimtawa Al'amarin Imam Hussain (A.S) a Maukibin Su jagora (H) S**a Fara gabatar da Hidima ga Masu Tattakin Arba'een na Imam Hussain (A.S) Akan Hanyar Shigowa Karbala Amudi na 1117..


.

_Iraq Media Forum.
04_August_2025.

01/08/2025

kalifofina 12 inji fiyayyan halitta
sallallahu alaihi wasallam

Allah dandarajarsu kaazurtani da shahada
Maman Yan Biyu

29/07/2025

Tallahna (my advertisement)

Photos from Usman Attumawi's post 26/07/2025



Yan Uwana Mufarka

23/07/2025

KIRANYE

23/07/2025

Kunji wannan kasidar KO kunyii banyan ji

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kaduna