Arewa Digital Skill Academy

Arewa Digital Skill Academy

Share

This page was created to be share useful tips that will guide people on how to own a Digital skill🀹

25/04/2026

Arewa Digital Skills Academy Ya Dawo Aiki da Salo na Musamman kun Shirya ?πŸ’°

10/12/2025

Kana da Sha'awar Koyon Ilimin Sana'a a Social media Kuwa β‰οΈπŸ€”

01/10/2025

Sana'ar Information Marketing Itace "Sana'a Mafi Sauki a Online" Kuma Tana Kawo Manyan Kudade
πŸ€‘πŸ’²

01/07/2025

meye sunan duniya
da Hausa ?
πŸ€£πŸ˜…πŸ˜‚

30/06/2025

Ciwan So πŸ’ž
Yafi Na Talauci illaπŸ€•

30/06/2025

Kar ka nemi kudi dan cin abinci da hidimar iyali, kuma kar ka nemi ilimi dan ka yi aiki a matsayin bawaβœ….

30/06/2025

Yanzu haka zaka samu wani yana chan yana jin haushin ka kawai dan ka fishi Followers a facebook πŸ˜‚πŸ€”πŸ€·β€β™‚οΈ

29/06/2025

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Kowa Ya Rubuta sunanshi yacire harafin farko da na karshe masu Sunayen Aljanu
😈

29/06/2025

FaΙ—i Sunan Mutum Ɗaya Daga Jaharku Wanda Duk Nigeria
An Sanshi πŸ‡³πŸ‡¬

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Zaria To Kaduna Expressway
Kaduna
800283