19/11/2025
1️⃣ Digital Skill = Asset ba “hobby” bane Skill kamar: designing, ads, editing, content, coding… Idan ka kware, yana zama kayan aiki da zaka Dinga Samun kuɗi kowanne lokaci kana daga gida, ko a Wurin aiki.
2️⃣ mafi yawan Hanyoyin Samun Kudi a Online ba daga “problem solving” ke fitowa
Mutane suna biya ne saboda a Warware Musu matsalar su, Ka koya skill → ka koya yadda ake amfani da shi wajen kawo sakamako
3️⃣ Skill ɗaya zai iya baka hanyoyin 5 na Samun kuɗi a Online Misali:
✔️ Ka yi service
✔️ Ka koya wa mutane
✔️ Ka ƙirƙiri digital product
✔️ Ka yi mentorship
✔️ Ka yi collaboration da influencers
Wannan shine dalilin da yasa masu digital skills suke dade suna samun kuɗi.
4️⃣ Digital Market ba ya tsufa, amma mutumin da baya sabunta Skills din Shi yana tsufa Saboda haka; Ka yi upgrading New apps → New trends → New strategies Wanda baya sabunta kansa → Yana rasa clients Wanda yake learning → Yana ɗaukar sabuwar kasuwa.
5️⃣audience Kadan na iya baka kuɗi Masu Yawa idan ka iya skill Ba sai kana da followers 20k ba. Idan skill ɗinka na da value: 1 client → ₦20k 5 clients → ₦100k Kullum cikin yiwuwar samun aiki kake.
“Idan kana son Digital Skill da zai iya maka kuɗi tsawon shekaru ba tare da ka dogara da government ba, rubuta SKILL a comments.”
Northern hibiscuss
Hausa Guy
17/11/2025
“Yau ina so in koya muku abu guda da yawancin matasa basa fahimta sosai; Ba duk abin da kake gani online ba ne “skill”… amma duk skill na iya kawo maka kuɗi ta Wayarka Amma idan ka koyi yadda ake amfani da ita.
Akwai mutane da ke da wayo, akwai masu aiki, akwai masu basira… amma basirar da bata samu tsari ba ta kawo sakamako(Kudi)ba
Ga dalilan da yasa koyon digital skills ya zama dole cikin wannan zamani:
1️⃣ Skills zai ba ka ‘independence’(Yanci) Zai baka ikon yin aiki daga ko ina: gida, hostel, kasuwa, ko ma lokacin da ake hutu, Ba sai akwai boss da zai baka aikin yi yau ba — kai ka dafa tulu ka sha ruwan jikinsa.
2️⃣ Skill baya tsufa; Posting na yau zai tsufa, phone zai tsufa, trends zasu bace.
Amma skill kamar:
✔ Copywriting
✔ Ads
✔ Content creation
✔ Graphics
✔ Social media management
✔ E-commerce
Ba Tsufa Suke ba — Dawwama Suke.
3️⃣ Skill zai baka damar dogaro da kanka; Wani zai yi complaining: “babu aiki”…Amma wanda ya iya skill guda 1, yakan iya samun client guda 1 ya samu abin da ya fi albashi.
4️⃣ Ilimi + Practice = Result; Kallon video bai isa.
Karanta PDF bai isa, Wanda yake ‘practicing’ kullum shine yake cin gajiyar intanet.
5️⃣ Skill yana da value fiye da certificate; Certificate na nuna ka yi makaranta.
Skill na nuna zaka iya aiki yanzu, Business bai tambayan WAEC… sai Sai dai tambayar: “Za ka iya gyara min wannan?”
6️⃣ Internet ya sauƙaƙa komai: A baya ilimi yana cikin library, Yanzu wayarka ce library, Ba dalili na rashin ilimi sai ƙin buɗe app ɗin da zai koyar da kai.
Idan kana so ka ga canji a 2025 da gaba, ka fara koyon skill ɗin da zai ba ka knowledge, income, da opportunity - Wannan shi ne dalilin da ya sa muka Kada Shafin Learn With Dan Bahaushe —
don mu koyar da kai abubuwan da za su gyara rayuwarka, ba kawai su nishadantar da kai ba.”
17/11/2025
A wannan rayuwar, akwai abu guda da ba’a iya kwace maka; Ilmi da kwarewar da ka koya da hannunka.
Ku daina jiran perfect lokaci, ko tallafi, ko wani ya zo ya nuna muku hanya, Wasu lokacin, kai ne hanyar da kake nema.
A yau, digital skills sun zama kamar ƙofa da kowa zai iya buɗewa—
amma ba kowa ake tilastawa ya shige ta ba Wanda ya tashi ya koya, shine zai ga canji - Wanda ya zauna yana jiran wani, zai ga lokaci ya wuce shi.
A Shafin Learn With Dan Bahaushe ba kawai rubutu bane, Kuma ba kawai content bane—
manhajar wayar ka ce da Kan iya bude maka ƙofa zuwa sabon rayuwa, idan ka dage.
Ka fara da abu ɗaya.
Ko ka fara da ƙaramin skill ɗin da zaka iya yi yau.
Ka yi practice…
ka gyara…
ka sake gwadawa…
ka kara gogewa…
A hankali zaka ga abin da kake yi ya fara canza rayuwa ka:
✔ zaka fara gane damar da baka gani ba
✔ zaka fara samun kuɗin da baka tunanin zaka iya samu ba
✔ zaka fara ganin ƙimarka a idonka da idon wasu
Ka tuna: Rayuwar da kake fata na bukatar sabon kai — ba sabon shekara ba. Sabon mindset, Sabon skill, Sabon ƙarfin gwiwa.
Ka cigaba da koyon abin da zai amfani goben ka, Ka cigaba da buɗe kwakwalwarka ga sabbin hanyoyi, Ka cigaba da neman ilimi da zai yi maka amfani har abada.
Wannan shine ruhin Learn With Dan Bahaushe —
ilimin da zai buɗe maka ƙofa zuwa rayuwar da ta fi wacce Kake ciki.”
15/11/2025
Ku Ga Yadda ake yin abubuwan da ba a Yadda Ku gani Sai dai ku dai ku ga result ɗin Idan ya yi kyau 😂😂
kafin ku ga short video na minti 1… Akwai:
🎬 Camera tana girgiza kamar wacce Aka Kunna wa Waka 😅
💡 Light ya Dinga Bada Matsala kamar yana da diabetes
🎤 Mic yaki Bada Hadin Kai yayita sani mistake
📄 Script Baya Tashi ɓacewa sai lokacin da ake buƙatar sa 🥲
Kuma ni ina nan ina cewa: ‘Kai Dan Bahaushe, me yasa kake wahala haka?’
Sai zuciya ta ce: ‘Aikinka kenan - Mutane suna jiran su koyi digital skills!’ 😎📚
Abin dariya fa— Kuma duka wannan confusion ɗin, muna yi ne domin ku samu ilimi cikin sauƙi, wanda zai taimaka muku:
✨ fara kasuwanci
✨ inganta social media
✨ da kuma zama mutanen da zasu iya amfani da internet wajen samun kuɗi 💼💰
Saboda haka idan kuka ga content ya fito buttery smooth… Ku sani akwai at least 15 “Cut a Kusan Ko wane 1minute Content 😂😭
A ƙarshe dai, Perfection baya Wanzuwa Haka Kawaii - Practice ne, consistency ne, da ‘Bismillah mu je mu yi’ suke kawo sakamako.
Ku cigaba da Bibiyan With Dan Bahaushe… Domin akwai ilimi + dariya + motivation a haɗe Wajen guda✨🔥
”
12/11/2025
Yawancin mutane suna son su fara samun kuɗi online, amma matsalar su ɗaya ce “Ba su san wane digital product Zasu Siya Domin Koyon yadda Zasu Fara yin Hakan ba.” A yau, Zan nuna maka yadda zaka gane profitable digital product tun kafin ka ɓata lokaci ko kuɗi ka a Shi.
✓ 1. Ka fara da abin da mutane ke Buqata (Market Demand): Kafin ka Siya Ko Wani Irin product da Zai Koya Maka Yadda Zaka Samu Kudi a Online, ka bincika Shin Mutane da yawa na Buqatar Wannan Skills din kuma Ana Samun Kudi Sosai da Shi ⁉️ Indai Ehh, Toh wannan alama ce Dake Nuna Cewa Wannan Skills din “profitable Skills ne”.
✓ 2. Ka duba ko akwai masu siye/biya (Buying Intent): Kamar yadda wasu ke son koyo “yadda ake yin Facebook Ads”, sun kasance suna Neman Inda Zasu biyan kuɗi Domin SU Koya. Ka guji product din da mutane ke Kira “free info”
✓ 3. Ka zaɓi product da kake So Kuma Aka Koyar da ilimi Ingantacce: a Mafi Yawancin Lokuta, Abin da kake jin daɗin koyo, Kafi iya Dadewa dashi Kuma Kafin Maida Hankali Ka koye Shi Wanda Hakan zai sa ka zama expert, trust + Online Earner.
Idan kana son Siyan profitable digital product Akan Yadda Zk Samu Kudi a Online Tun daga farko, topha Kyi Following 👉 “Learn With Dan Bahaushe Channel ” a WhatsApp domin samun cikakken training.
11/11/2025
Yawancinmu muna da burin mu koyi yadda ake samun kuɗi ta hanyar intanet… amma kullum sai mu ce:
❌ “Zan fara gobe.”
❌ “Zan kalli video ɗin Dan Bahaushe idan na samu lokaci.”
❌ “Zan saya course ɗin idan na karɓi albashi.”
Sai kuma lokaci ya tafi, kasuwanci ya tsaya, dama ta wuce Kuma Sai a….. 😅
Ku tuna, ba lokacin da ya fi dacewa da fara koyon Facebook Ads kamar yau kuma a Cikin Course din “Simple Hausa Advertising Program” ko a Shafina na “Learn With DanBahaushe”, Inda muke koyar Da yadda ake;
✅ Gina kasuwanci a Facebook da Instagram
✅ Running Facebook & Instagram Ads dake aiki
✅ Jawo kwastomomi na gaske Zuwa ga Business
✅ Da kuma yadda zaku canza ilimi zuwa kuɗi 💰
Ina Mai Baku Shawara daCewa, Kada ka jira “gobe” farawa yau na iya zama mataki ɗaya zuwa canjin rayuwarku
Domin Koyon yadda ake tallata kayanka da sabis ɗinka ta hanyar Facebook da Instagram Kuma a Dinga Samun Customers da Ciniki Toh Ku
👉 Tuntubi With Dan Bahaushe yau domin fara tafiya da sabuwar rayuwa ta kasuwanci.
"Learn something today that your future self will thank you for." LearnWithDanBahaushe 🧩
10/11/2025
Yawancin ‘yan kasuwa suna ganin sai sun tara kuɗi mai yawa kafin su fara tallata kasuwancinsu a Facebook.
Toh Bari Kuji gaskiya ita ce — zaka iya fara tallan kasuwanci da ƙaramin budget kamar ₦3,000 - N5,000 a rana kuma kaga sakamako mai Kyau 💰
Abin da kawai kake buƙata shi ne:
1️⃣ Ka san abokan cinikinka (Target Audience) – Su wane ne? Ina suke? Me suke nema?
2️⃣ Ka ƙirƙiri post ko video mai jan hankali – Ka nuna musu yadda kayanka/sabis ɗinka zai magance matsalarsu.
3️⃣ Ka yi amfani da Facebook Sponsored Ads – Wannan Zai taimaka maka ka isa mutane da basu taɓa bin shafinka ba 🔥
Idan ka koyi yadda ake yin Facebook Ads da kyau, zaka iya kawo sabbin customers Marasa Adadi a kullum Cikin Sauki👌😁.
📘 Good News!
Na shirya special training da Zai koya maka step-by-step yadda zaka fara Facebook Ads, Yadda Zaka saita Shi, kuma ka Dinga Sanarwa Kanka Customers Cikin Sauki - an Koyar da Komi Tun daga tushe har zuwa Matakin samun real customers👌😁.
✅ Ba sai ka sha Wahalan Neman Facebook Ads expert ba
✅ Ba sai kana da ilimin marketing ba
✅ Kowane Step an Koyar da Shi cikin Hausa
Idan kana son samun wannan training ɗin, ka turo mini da saƙon “INA SON KOWA” yanzu 📩
ko kuma ka bi shafin don ganin cikakkun bayanai da videos masu amfani ✨
08/11/2025
Behind the Scenes 👀
Ga yadda nake shiryawa Yan Arewa Wani sabon digital product dina kafin in ƙaddamar da Shi a Gare Ku 🤩💪
Babu sihiri a cikin nasara, planning, research, da gwaji Sune ke Haifar da Sakamako ke haifar da sakamako mai Kyau a Cikin Tafiyar Kasuwanci.
👉 Idan kana son koyon yadda ake ƙirƙirar digital product da zai siyu online da Yadda Ake Tallata Products ko Service a Online Kuma a Dinga Samun Kudi da Shi Tofah Kayi Following shafin Yanzu — a Nan ne muke koyarwa da gaske, ba magana kawai ba 😎
“From Idea 💡 to Income 💰 — Learn the Process with Dan Bahaushe.”
Learn With Dan Bahaushe
07/11/2025
Kana Yin Advert kullum, Ka Bata Time and Energy dinka kayi Class, amma Daga Karshe Mutane Suki Siyan Digital/Information Product din ka ? 😅 To ka daina wahalar da kanka — matsalar ba daga content ɗinka bane, Daga ads ɗinka ne!”
“Ka taɓa ganin wasu suna posting a Facebook, kuma suns samun customers kullum — amma kai kana posting, shiru? 😅
To ka Sani, ba saboda Su “Yan Baiwa ba ne — kawai Kai baka san yadda ake amfani da Facebook Ads ake Samun Sakamako Mai Kyau bane, Shi yasa na ƙirƙiri wani program na musamman Mai Suna👉 Simple Hausa Advertising Program
Wannan program ne da Zai koya Maka yadda ake Facebook Ads cikin harshen Hausa Kuma Ka Dinga Samawa kanka Customers/Leads Domin Samun Ciniki Cikin Sauki, A ciki zaka koyi:
✅ Yadda zaka tsara tallanka daga farko har ƙarshe
✅ Yadda zaka nemo masu siya na Gaskiya
✅ Da yadda zaka rubuta CTA da zai sa mutane su danna “Learn More” su siya 💰
Ba sai Affiliate Marketers Kadai ba — wannan program ɗin an tsara shi Ta Yadda Har Information Marketers, Freelancers e.g Graphic Designers,Video Editors, Social Media Managers, Web Designers Content Creators, E-Commacer da Kuma wadanda Suke son fara samun kuɗi a Facebook da Instagram.
🕒 Kuma yanzu yana cikin PROMO PRICE ne Zaku Iya Yin Register Yanzu — kafin farashin ya koma yadda yake da!
👉 Danna link ɗin da ke ƙasa ka shiga Simple Hausa Advertising Program yanzu kafin lokacin ya ƙure https://infosalers.com/product/QM9VD1PFbrhph3w
Ka tuna:
Ilmi ba ya kawo kuɗi — sai idan ka koyi yadda zaka juyar da shi zuwa kasuwanci. 😉
04/11/2025
😃Mutane da yawa suna son su canza rayuwarsu, amma suna jin tsoron kashe kuɗi a kan Siyan Courses a Online Wanda Zasu Taimaka Musu SU Cika Burin su
Toh Ga Wasu tips Guda uku Masu Muhimmanci da zasu taimaka mk ka fara ganin knowledge a matsayin zuba jari, ba asara ba 👇
1️⃣ Ka Daina Jira Perfect Time: Babu lokacin da zai zama “perfect” - Idan kana da burin koyo, fara yanzu, Lokacin da ya dace shine Yanzu.
2️⃣ Ka Kalli Value, Ba Price: Abin da ya fi muhimmanci shine ba nawa ne product ɗin ba, Sai dai menene zai ƙara maka — ko zai koya maka, Shin Zai Koya mk yadda zaka ƙara samun kuɗi, lokaci, ko ƙwarewa ne.
3️⃣ Ka Fara da Ƙananan Matakai: Ba sai ka siya course mai tsada ba, Fara da ɗaya, kayi Aiki da Shi - Da zarar ka ga result, zaka gane cewa ilimi ba kuɗi ake rasawa dashi ba, rayuwa ake gyarawa da shu. 💪
Ilimin/Knowledge ba nauyi bane — shine hanya mafi sauri zuwa canji,
Yin investing a kan ilimi shine mafi kyawun zuba jari da zaka yi a Rayuwar k💥
Ko da naira 5, idan ta ƙaru maka da ilimi — Toh zata haifar maka da sabuwar dama.