Ƴan bindiga sun kai farmaki a jami'ar FUDMA da ke jihar Katsina.
Miyagun ƴan bindigan sun farmaki ɗakunan kwanan ɗalibai mata a yayin harin.
Ƴan bindigan sun yi awon gaba da ɗalibai mata guda biyar.
Mansur Ibrahim Taushi
@Mansur Taushi
Ƴan bindiga sun halaka kansila a jihar Katsina.
Ƴan bindigan sun halaka kansilan ne a gidansa da ke Funtua.
Garin Funtua dai na fuskantar barazanar rashin tsaro daga wajen ƴan bindiga.
31/07/2023
An yi zanga-zangar Allah wadai bisa sanya sunan El-rufa'i cikin ministoci a Abuja
Kungiyoyin fararen hula sun yi zanga-zangar Allah-wadai A Abuja bisa sanya sunan El-Rufai cikin ministoci.
Domin neman ƙarin bayani ku shiga nan.
31/07/2023
Motar Dangote ta Afka ga wani gida ta halaka mutum 3 suna kwance a daki a Zariya.
Daga Mahadi Hussaini Mediya Zariya.
“Motar dakon kaya na rukunin Kamfanin Dangote ta yi sanadiyar halaka mutum 3 a birnin Zariya jihar Kaduna.
Da safiyar yau litini Jaridar ALFIJIR HAUSA ke samun tabbacin faruwar Lamarin, inda mutum uku rigis s**a rigaye mu gidan gaskiya a sak**akon afka masu da motar dakon kaya na Dangote ta yi har cikin ɗaki.
Lamarin ya faru ne a daren jiya Lahadi cikin wani Anguwa da ake kira da anguwar juma dake birnin Zariya.
Wanda abin ya faru a idonsa ya ci gaba da shaidawa jaridar ALFIJIR HAUSA cewa, motar ta ƙwacewa direbanne a bayan haka sai ta Afka ga wannan gida, “inda ta halaka mutum 3 suna kwance a cikin ɗakinsu.”
Al'ummar anguwar sun matuƙan nuna alhininsu tare da kaɗuwa na faruwar wannan lamari, na rasa mutum 3 rigis a Loakci ɗaya.
30/07/2023
YANZU YANZU: 'Yan mata tara 9 sun nutse a cikin kogi a garin jega jihar Kebbi, inda yanzu haka masulta sun iya lalubo mutum 2 ɗaya a raye ɗaya kuma a mace mutum 7 s**a rage.
Yanzu muke samun labarin yadda kasar Nijar ka kacame da kazamar zanga-zanga.
An ga 'yan kasar da yawa na dauke tutocin kasar Rasha da hotunan shugaba Putin.
Hakazalika, sun farmaki ofishin jakadancin Faransa a Yamai saboda wasu dalilai.
30/07/2023
Bayan taron daya gudana a Abuja kan batun juyin mulkin Niger ECOWAS ta tattauna kan Abubuwan k**ar haka
Gwamnan jihar Adamawa ya sanya dokar kulle a faɗin jihar.
Gwamna Fintiri ya sanya dokar ne biyo farmakar wuraren ajiyar kayan tallafi.
Gwamnan ya ce dokar kullen za ta fara ne daga yau Lahadi.
30/07/2023
Al, Umar jahar Adamawa sun fusata kan tsananin kuncin rayuwa da kuma yumwa yasa sun fasa rubun ajiyar gwamnatin jahar inda s**a k**a debo kayan abinci .
Allah ya kawo mana karshen wahalar da talakawan Nigeria ke ciki da duniya faki daya Ameen 🙏
World is boosting you know
As U K Sent first robot to Ukraine as you know they are always showing their military Alice and support to Ukraine this is unbelievable you know
First Robot to present News ever
’Yan fashi sun bar wata amarya cikin zullumi bayan sun sace rigar bikinta a wurin cinkoson ababen hawa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kaduna