Daru Arqam Litahfizil Qur'anil Karim Kuriga

Daru Arqam Litahfizil Qur'anil Karim Kuriga تعليم الصبيان قراءة القرآن الكريم بصوت الشيخ مبارك شفي

Al'adabul-Mufrad Yalwar Falalar Allah 125 https://darulfikr.com/s/228728Ustaz Hussaini Haruna Kuriga
16/07/2026

Al'adabul-Mufrad

Yalwar Falalar Allah
125 https://darulfikr.com/s/228728
Ustaz Hussaini Haruna Kuriga

Ustaz. Hussaini Haruna Kuriga, Kaduna - Nigeria

05/04/2025

*DAARU-ARQAM KURIGA*
Assalamualaikum
Warahmatullahi Wabarakatuh muna Mika sakon ta'aziyya ga iyalan Mal da Sauran Dalubansa Da Kuma Sauran Ahli Sunnah Gaba Daya akan rasuwar Mal Abdul'aziz Idris Dutsen Tanshi, Allah yajikansa Allah yayi masa rahama Kuma yasa Aljannah ta kasance makoma a gareshi, Muna Rokon Allah ya amintar dashi daga Dukkan jarabawa da akewa mamaci bayan mutuwarsa, ya lullube kabarinsa da rahma ya yalwata masa kabarinsa Kuma ya haskaka masa kabarinsa, Amin
*DAARU-ARQAM KURIGA*

04/04/2025
07/10/2023

*"Mafiya yawan mutane a duk inda suke suna son ayi gyara, amma kuma basu son mai cewa a gyara, daga lokacin da mai cewa a gyara ya bayyana yana bayanin a gyara sai son zuciya ya dimautar dasu, su zama masu zagi da cin mutunci da aibata mai cewa ayi gyara, shi yasa lokacin da Annabi Muhammad S.A.W yake zaune acikin garin makka kafin a aikoshi zuwa garesu kowwa yana sonshi yana yabon shi saboda kyawun halinsa, amma kuma a bayan an aikoshi ya zama mai cewa a gyara sai son zuciyoyi ya dimautar da mafi yawansu s**a koma masu aibatashi da batanci gareshi, don haka a yau idan kazo kace a gyara dole ne a bataka aci maka mutunci, kada kadamu kayi hakuri ka dage akan haka har zuwa lokacin mutuwarka zaka tarar da alheri a gabansa, Allah ya mana jagoranci"*
*_Ustaz Hussaini Haruna Kuriga_*

02/09/2023

Sharrin da yake acikin social media yafi alkhairansa yawa, don haka 'yan uwa muyi taka tsantsan kuma muyi hattara, domin shi kadai zai iya zama dalilin halaka ga dan Adam (Allah ya karemu), wajibi ne Musulmi ya kame kansa daga dukkan sharri, yayi kokari ya yada alkhairai ta dukkan inda ya samu damaryi, Allah shine yake da ikon chanja al'amura lokacin da yaso, mu koma ga Allah mu nemi gafararsa, Allah muke roko ya yaye mana dukkan damuwoyin mu ya sanya Jarabawar da muke samu a rayuwar mu ta zama kankarar zunubai ne garemu,
DAARU-ARQAM KURIGA

24/08/2023
*DAARU-ARQAM KURIGA TV* 🎥                                      🎥_Ke Gabatar Maku Da Karatu Acikin Littafin_ 📓 *Ahkāmul-J...
23/08/2023

*DAARU-ARQAM KURIGA TV*
🎥 🎥
_Ke Gabatar Maku Da Karatu Acikin Littafin_
📓 *Ahkāmul-Janā'iz*📓
_Wanda aka gabatar a yau talata 5/Safar/1445---22/08/2023 a babban masallacin juma'a na Izalah center kuriga 44 Lagos Road kaduna state_
_Domin yin downloading dinsa daga Telegram Channel sai ku shiga wannan link din_
067 https://darulfikr.com/s/165871
068 https://darulfikr.com/s/165917
_Mai gabatarwa_
*Ustaz Hussaini Haruna Kuriga*
📀Ayi Sauraro Lafiya📀
👇 👇 👇

Darulfikr.com is an Islamic website that provides a comprehensive resource for Muslims to deepen their understanding of Islam. It focuses on promoting the values of Islam and spreading the message of peace, love, and unity.

Address

Izalah Center Kuriga 44 Lagos Road
Kaduna
52975857

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daru Arqam Litahfizil Qur'anil Karim Kuriga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Daru Arqam Litahfizil Qur'anil Karim Kuriga:

Shortcuts

Share

Category