08/09/2025
Soyayya abace da dole se kayi ta. Kamin zuwan lkcn kai kokarin samun ilimin ta don gujewa cututtukan cikin ta
So Abu ne da yike a sakaye don Ido da kunni basa iya gani da Jin shi abune da zuciya ke tasarrafi da shi
Tabbas kowa yana bukatar so a da yaushe xai iya yima ka Alfarma
Ftn Allah yahada kowa da rabonsa na Alkhairi
02/07/2025
Muna son aure kuma muna bukatarsa a yanzu haka, kowace yarinya harma da samari gamunan mun rasa inda zamu tsoma ranmu kullum sha'awa na yi mana barazana.
A duk lokacin da muka tuna cewa sabon Allah babu kyau sai mu shiga furgice, gashi yanzu abin dake motsa sha'awa babu wahala ko a social media ko a zahiri, me yasa iyaye basa yi mana adalci, magna ta domin Allah kasar Hausa muna cikin tashin hankali idan an kalli makomar mutuncinmu da tarbiyyarmu, maza bin mata kamar kuda da nama, mata bamu da aiki sai bayyana tsiraici a yanzu har munfi boye fuskarmu akan kirjinmu da mazaunai.
Shin sai yaushe ne iyaye da malamai da gwabnati zasu gane tashin hankali da barazanar da muke ciki a yau, dan Allah kuji tsoran Allah hakkinmu yana kanku, iyayenmu, malamanmu, shagabanninmu, yayunmu ku tausaya mana ita fa sha'awa halitta ce da ita muke kwana muke tashi duk yadda ka kai ga taka tsantsan wataran baka iya sarrafa kanka.
Mata muna son aure matsalarmu buri da rainuwa, amma wallahi yanzu da yawa munfi son aure ta kowanne hali, maza kuma basu da hali ga rayuwa tayi tsada, dan Allah a sauke farashin aure a rage wasu abubuwan da ba dole ba ne a addini ko zamu samu mu tsira da mutuncinmu.
Iyaye basa tunawa ko tunanin halin da yarinya ko yaro zai iya shiga basu damu su sauke nauyi ba amma da an samu matsala yarinya ta fara bin maza sai a shiga zarginta ana tsangwamarta bayan kuma anki mata aure.
Dan Allah duk wanda ya karanta yayi shere ko Allah zai sa a ankara.
Wallahi iya social media idan aka duba yadda ake raye-raye da bayyana tsiraici ansan muna bukatar mahadi, haka wane hira kullum dai ba magana.
Shere please
23/06/2025
Shin akwai rawar da Malamai sukan taka a wajen wanzar da kyakkyawar tarbiyya musamman ta yaya ma?
Shin a ganin ku Malaman makarantun islamiyyu da na secondary school suna karfafa tarbiyyar da iyayen yaran da aka basu amana kuwa?
Shin yayyye suna bibiyan kanin su a duk wajajen zuwan su dun tabbatar da tarbiyyar gidan su bata fadi kasa banxa ba?
Tarbiyya bana iyaye kadai bane
Tamuce bakidayan mu
Mlmai
Yayyi
Abokanai
Har da kanni ma
12/01/2024
Kyau wata babban jarabawa ce da Allah yike jarabtan bawa dashi
Se idan kai kyakkyawa ne ake fahimtar hakan domin irin hadarin da mutum yike riskan kasa a ciki
Tabbas kyau kan iya kasancewa cuta ne da se idan ankula sosai yakan zama ka tsallake ma hallaka daga shedan da shedanu
11/01/2024
Dukkan Abun da zaka aikata to kidin ga tunawa da cewa ke uwa ce nan gaba
Din hk ki kokarin jin cewa kuskure k**e aikata idan har na kuskure ne
09/01/2024
Yanzu so ye tsada baka gane so na dan Allah ko na din abun hankun ka
Masu run ido sun sa so yafara bama masoyan gaske tsoro
Ftn Jama a sudawo hayyacin su
23/08/2023
Anya kuwa zakuyi Albarka ta yadda har zamu ji kun burge mu mu Mazan kirkin kuwa
Kunayin Abu kamar wasu Karuwai. Duk kunbi kun saki layin koyar war Islama
Mufa maza a wajen ki kawai abun da mukeso befi Natsuwar ki da kamun kanki ba
Kiyi nazari kowa Uwar kirki yike Soma diyoyin sa
Mata ku Kara Natsuwa dan Allah
23/07/2023
Ita mace naci take so da shiriritan da zai iya Sanya ta Nishadi
Idan ka dage dahkn ko bata sonka to zata baka lkcin ta wata kil tasamu wani abun mora agareka
Ko kumori juna cikin saukin Kai
Amman se idan ta tabbatar kana da abun da zata iya mora din
Samari koda shagon Seda sigari ne to Kai kokarin mallaka zaku gane xurfin zance na