Bala Nuhu Mai Ashafa kafanchan

Bala Nuhu Mai Ashafa kafanchan النبي أولى باالمومنين من أنفسهم

يا سيدي يا رسول الله أنت أولى بي من نفسي 😘🥰
(1)

24/05/2026

Ku zo Mu saurari Maulana Ubangiji Allah ka ƙara mana soyayyar Annabi Muhammadu s.a.w 😘🥰

Ku zo Mu Amsa wannan Addu'ar da Ameeen Addu'a ce daga bakin Maulana Prof. Ibrahim Maqari Ubangiji Allah ka Amsa mana bij...
24/05/2026

Ku zo Mu Amsa wannan Addu'ar da Ameeen Addu'a ce daga bakin Maulana Prof. Ibrahim Maqari Ubangiji Allah ka Amsa mana bijahi sayyidina Rasulullah s.a.w 😘🥰

23/05/2026

Karatun littafin Ashifa zama na uku daga bakin Mal Bala Nuhu Kafanchan Ubangiji Allah ka ƙara mana soyayyar Annabi Muhammadu s.a.w 😘🥰

23/05/2026

Ubangiji Allah muke roƙo da ka jaddada Rahama Ga Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi bijahi sayyiduna Rasulullah s.a.w 😘🥰

Ku zo kuji maganar gaskiya daga bakin Maulana Prof. Ibrahim Maqari Ubangiji Allah ka sa Mudace bijahi sayyiduna Rasulull...
23/05/2026

Ku zo kuji maganar gaskiya daga bakin Maulana Prof. Ibrahim Maqari Ubangiji Allah ka sa Mudace bijahi sayyiduna Rasulullah s.a.w 😘🥰

Inshallah idan Ubangiji Allah ya kai mu gobe karatun zai zo muku A wannan shafi namu mai Al barka na Bala Nuhu Mai Ashaf...
22/05/2026

Inshallah idan Ubangiji Allah ya kai mu gobe karatun zai zo muku A wannan shafi namu mai Al barka na Bala Nuhu Mai Ashafa kafanchan

22/05/2026

Jummu'at kareem Ubangiji Allah ka ƙaramana soyayyan Annabi Muhammad s.a.w 😘🥰

Ku zo kuji Maganar gaskiya daga bakin Maulana Prof. Ibrahim Maqari Ubangiji Allah yasa mudace bijahi sayyidina Rasululla...
22/05/2026

Ku zo kuji Maganar gaskiya daga bakin Maulana Prof. Ibrahim Maqari Ubangiji Allah yasa mudace bijahi sayyidina Rasulullah s.a.w 😘🥰

21/05/2026

Ubangiji Allah ka horewa kowa dalilin da zai je ya kai wa Masoyinsa Annabi Muhammad s.a.w 😘🥰ziyara

20/05/2026

Address

Kaduna Kafanchan
Kaduna

Telephone

+2349091100707

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bala Nuhu Mai Ashafa kafanchan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Bala Nuhu Mai Ashafa kafanchan:

Shortcuts

Share