Nana Aisha Academy of Science Rigachikun Kaduna

Nana Aisha Academy of Science Rigachikun Kaduna

Share

With Nana Aisha Academy of Science Rigachikun Kaduna, the Quality Education of your Child is secured

01/07/2021

1 July, 2021

Hutun Tsakiyan Zangon Karatu (Mid-Term Break)

Assalamu-Alaikum

Hukumar Makarantar Nana Aisha Academy of Science Rigachikun Kaduna tana Sanar da dukkan Iyaye/Wakilan Dalibai cewa za'a yi hutun (Mid-Term) a ranakun Asabar da Lahadi 3rd & 4th July, 2021 kuma za'a dawo ranar Monday 5th July, 2021 domin cigaba da gabatar da Karatu.

Kuma Hukumar tana kara yin tuni ga duk wadanda basu biya kudin Makaranta ba suyi kokari su biya domin duk Wanda ake bi bashi bazai rubuta Jarabawa ba. Allah ya taimake mu.

Sanarwa

Hukumar Makaranta

24/11/2020

An Administrative Officer, Account Officer and a Confidential Secretary that can be able to manipulate computer packages

02/11/2020

NANA AISHA (R.A) ACADEMY OF SCIENCE
NO. 15 SARKIN FULANI JAFARU ROAD RIGACHIKUN, IGABI LGA KADUNA-NIGERIA
08032325334, 07067294456
[email protected]

2nd November, 2020

Dear Parents

LETTER OF INTRODUCTION

We are NANA AISHA (R.A) ACADEMY OF SCIENCE No. 15 Sarkin Fulani Jafaru Road Rigachikun, Kaduna (Formerly known as Asibitin Musulmi). The School comprises of Islamiyya & Tahfeez sections in accordance with the Modern Science Technology.

Our facilities include conducive learning atmosphere, Borehole 24/7 Water Supply, Standard Classrooms and Offices/furniture, Learning/Teaching Materials.

Nana Aisha Academy of Science is a place where your children or wards can get the best of Qur’anic, Islamic & Arabic Educational Training coupled with our co-extracurricular activities academically & morally.

We implore you to pay us a visit as a trial will convince you. We look forward to having your wards/Children being part of the Students.

Time of Services Saturdays & Sundays 2:00pm – 6:00pm while Mondays, Tuesdays & Wednesdays 3:30 – 6:00.

For more information, please contact the following Phone Numbers:-

Malam Isah Muhammad Kabir 08032325334
Malam Zaharaddeen Ishaq 07067294456

Or email us at [email protected]

NANA AISHA ACADEMY OF SCIENCE (THE BEST AMONG THE REST)

Thank you,

_________________________
Zaharaddeen Ishaq
Headmaster

18/10/2020

16th August, 2020

Assalamu-Alaikum

Hukumar Makarantar Nana Aisha Academy Rigachikun Kaduna ta na sanar da dukkan iyaye/wakilan dalibai cewa za'a bude makaranta a ranar Laraba 21st Agusta 2020 a bisa umurnin da gwamnatin jahar Kaduna ta bayar na Bude Makarantun Islamiyyu daga wannan ranar.

Hukumar Makarantar ta na Kara tunatar da iyaye da dalibai cewa bin ka'idojin kiyaye kamuwa da cutar covid19 wajibi ne, wato bada tazara da kuma sanya takunkumin baki yayin shiga makarantar domin cika umurnin mahukunta da kuma jami'an lafiya.

Alhamduillah.

Zaharaddeen Ishaq

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

No. 15 Sarkin Fulani Jafaru Road Rigachikun Kaduna-Nigeria
Kaduna
80120