Majalisar malaman sunnah

Majalisar malaman sunnah An ƙirƙiri wannan page domin 'yan uwa musulmai musamman ahlussunnah Dake fadin Duniya

A yaune Muhammad auwal Albani zariya {Abu Abdurrahman} ya cika shekara takwas da rasuwa.Muna rokon Allah madaukakin Sark...
01/02/2022

A yaune Muhammad auwal Albani zariya {Abu Abdurrahman} ya cika shekara takwas da rasuwa.
Muna rokon Allah madaukakin Sarki da ya gafarta masa zunubansa🤲

'YAN MAZAN JIYABaban Abdulrahman, Babban Kwamandan Askarawan Salafiyyah a Nigeria, Sarkin Yakin Shahidai a Nigeria Marig...
25/01/2022

'YAN MAZAN JIYA

Baban Abdulrahman, Babban Kwamandan Askarawan Salafiyyah a Nigeria, Sarkin Yakin Shahidai a Nigeria Marigayi Sheikh Muhammad Auwal Adam Albaniy Zaria lokacin yana samarta

Malamin Allah, mutum daya tamkar dubu, yayi shari'ah da Gwamnatin Nigeria a kotu yaci nasara, yayi shari'ah da Masarautar Zazzau a kotu yaci nasara, ya nemi zaman baje kolin makircin dake cikin allurar Foliyo da kungiyar kula da kiwon lafiya na majalisar dinkin duniya (WHO) amma s**aji tsoro s**a ki zuwa

Albaniy Zaria, ya yaki taron dangin makiya addinin Allah da hujja na ilmi amma sun gagara kayar dashi, shine daga karshe s**a turo karnukan farautarsu 'yan Boko Haram s**a sa bakin bindiga s**a harbeshi saboda tsananin tsoro

Allah Ka karbi shahadar Malam Albaniy Zaria, Allah Ka hada fuskokinmu da nashi a cikin Aljannah Madaukakiya Amin

🥰 Masoyina Alaramma Malam Sa'id Haruna Ƴankaba(Hafizahullah) Wato a ƙasar Hausa malam yana cikin waɗanda idan suna karan...
16/01/2022

🥰 Masoyina Alaramma Malam Sa'id Haruna Ƴankaba(Hafizahullah)

Wato a ƙasar Hausa malam yana cikin waɗanda idan suna karanta Alqur'ani zaka ji yana ratsawa har cikin zuciyarka❤️💚

Wata rana, malam yana jawa babban malaminmu Shaikh Dr. Muhd Sani Umar R/lemo ɓaki, kawai Dr. yace; da malam ga fili kayi ta sukuwa(Wato ya rera Qur'ani gwargwadon iko ba tare da ya tsaya ba,ko karanta aya ɗaya zuwa biyu ba) Alaji malam yaita rerawa❣️ malam yana kammalawa sai kabbara kake ji ta ko ina, Allahu Akbar,.. haka malam a yanzu haka shi yake jawa babban malamin mu Shaikh Dr. Bashir Aliyu Umar (Imam Al'furqan) baƙi 🧡💜
Kafin nan shi yake jawa Marigayi Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam Baƙi🌹
Allah ya jiƙan Sheikh Ja'afar Mahmud Adam 😥

Yace malam Sa'id ba ruwan shi da surutu, kawai shi dai ya rera Qur'ani a tsanaki haka yafi so💚❤️

Haƙika bana gajiya da sauraron karatun Malam kullum sai na saurare shi🧡💜

Musa ghali paki✍️
12th Jumada Ãkhir,1443
16th January, 2022

Wannan shine Wanda yake fassara kudubar limamin maka
15/01/2022

Wannan shine Wanda yake fassara kudubar limamin maka

👇👇👇
03/01/2022

👇👇👇

03/01/2022

(YEDDA MAMACI ZAI GANE SHI MATACCE NE)

INNALILAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN***

mamaci bazai gane shi matacce bane a karon farko saboda abun zaimasa kamar a mafarkine zaiga yana kuka yana shure_shure yana kai da komowa har yakai ga anamishi wanka a kuma daukeshi izuwa magabarta duk zairinka ganin abun kamar a mafarkine

😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥

Duk dai baiyarda cewa zaizamto gawa ba
Don abun zai masa kamar a mafarkine .
Sai bayan anbinneshi yanaji anacewa kutura kasa ta bangarennan, ganan baiji kasa ba kukawo jikakken kasa, ta bangarennan A wannan lokacin zai ringa cewa mutane me kuke kokarin yine😥

________******______

Bayan kowa yabar magabarta anbarshi shi kadai a cikin kasa turbaya sai Allah yasa a dawo masa da ransa yabude idanunsa yafarka a cikin matattu😥😣😣

SUBUHANNALLAH!!!!!

Daga lokacin zai fara murna yafarka daga mummunan mafarki!!!

A Wannan lokacin sai yagodewa Allah
Yayi yunkurin mikewa saiyaji ansuturtashi an daddamkeshi da wata riga marar hannu ba aljihu ba wuya saiyafra mamaki ta tambaya a karon farko

A ina nake haka !?? Inane nan? Bako wutar lantarki ba AC ba fanka anmin dubulvul da tabo ta kowace bangare

Menakeyi anan😥??

To a nanne zai ankara lallai cewa yana cikin kasa ne Subhanallah!!!!
Yakuma tabbatar cewa lallai yanzu ba mafarki bane mutuwace ta gaskiya

A wannan lokacin zaiyi wani sauti mai karan gaske Yana kiran yan uwansa kamar yadda yakeyi anan duniya😫😫😫
Idan yana neman dauki idan yana bukatar dauki

Zairinka cewa

___sahabi
___Nasiru
___aminu
__aisha

😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Zaiji ba mai amsa masa to daganan zaisoma fahimta cewa allah ne kadai zai agaza masa to a lokacin zaidinga fada Astagfirullah !!

Allahh natuba ka agaza mani kaji kaina

Yana furta haka a cikin tsoro mai tsanani😭

*
Idan mutumin kirki ne a lokacin malaiku biiyu zasu bayyana a gareshi_ cikin kaykkawan fuska sai su tallafeshi s**e kwantarda hankalinka daga nan zaisoma samun kyakkayawan agaji

😡😡😡😡😡

Idan kuma mutumin banza ne shima malaiku zasu bayyana a garsh

14/12/2021

Alhamdulillah

Address

P**i
Kaduna

Telephone

+2347040765682

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majalisar malaman sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Majalisar malaman sunnah:

Shortcuts

Share

Category