18/04/2025
Yau Zamu fara karatu a Group In sha Allah
Mai Bukatar Shiga ga LINK din nan
👇👇👇
Madarasatu Darul Fiqh مدرسة دار الفقه WhatsApp Group Invite
Teaches Quran an Hadith
18/04/2025
Yau Zamu fara karatu a Group In sha Allah
Mai Bukatar Shiga ga LINK din nan
👇👇👇
Madarasatu Darul Fiqh مدرسة دار الفقه WhatsApp Group Invite
26/12/2024
Lokacin da Daliban Makarantar mu s**ayi Saukar Alqur'ãny a Farkon Wannan Watan na December 2024, sai muka Bada Hutun Sati Biyu domin Malamai Su dan Huta zuwa dan Lokacin.
Bayan Mun dawo Karatu sai Muka ga Dalibai Har wadanda s**ayi sama Da wata Shida basu zo Makarantar ba sun zo a wannan Lokacin, bayan Mun Tambaye su ya akayi haka, ya kuka Dawo?
Sai s**a ce " Ai wallahi ranar da Akayi Saukar nan Tsima kawai mukeyi saboda yanayin Karatun Daliban", sai sauran Daliban suma S**a Fara Magana, suna cewa " kai, ai mu zamu fada Muku Mun tsuma wallahi". To dai Muka barsu suna ta Tattaunawa tsakanin su zuwa wani Lokacin.
Sannan bayan dan lokaci kadan sai nace musu kowa ya dakata yayi Shiru, sai s**ayi shiru sai nace musu " Tabbas Daliban da s**ayi sauka ba Komai yasa s**a kai ga Wannan Nasarar ba sai Jajircewa da Biyayya ga Malamai Da Bin umarnin su daidai Gwargwado. Sannan su din bawai basa kuskure bane, sunayi amma idan aka musu gyara s**anyi kokarin daukar gyaran don haka Ku abinda muke so da ku shi ne Ku dage fiye da su, ku dage dagewa na masu son zama Malamai da Izinin Allah sai ance nasu Sunyi Kokari amma ku din kun fi su kokarin sosai sosai."
Na musu nasiha sosai sosai kuma s**ayi Alkawarin aiki da nasihar, dukda sai an sha Wuya Sosai din saboda Jefaffe daga Rahmah wato Shedan.
Allah muke roko ya taimaka mana wajen Jajircewa a Harkar Ilimi, karatu da Karantarwa.
Ameen
Ku Bibiye mu ta Shafin Ibn Abbas Domin kallon Saukar live
Sanarwa!!!
Yau Za'a Yaye Daliban Aji Shida na wannan Makaranta Mai Albarka ta DARUS SALAM Standard Academy da Izinin Allah.
Sannan Muna ba wa Mutane Hakuri na Rashin Sanar da Su akan Lokaci.
Lokaci: 9:00Am
Sallar Manzon Allah S.A.W a aikace
03/08/2024
Manzon Allah S.A.W yace: " Duk wanda ya Shafi Kan Maraya, bai Shafi kan ba Sai Don Allah to zai Kasance masa LADA ga Ko wani Gashi da Hannun sa ya bi ta kai.
Sannan Duk wanda ya Kyautatawa wa Marainiya ko Maraya To Ni da Shi Kamar Haka Muke a Aljannah (Sai yayi Ishara da Yatsun sa guda Biyu).
✍️ Ma'ahad Tatbiq Taalimil Islamy
17/03/2024
https://www.youtube.com/live/3J_1ncClIlY?si=L75P6kbWra6zC34c
02 Ramadan Tafsir Gabatarwa: Sheikh Auwal Elwazeer Wuri: Masallacin Attadbiq dake Shanono Rigasa This stream is created with
27/02/2024