23/05/2026
SHUGABAN KUNGIYAR IZALA NA IGABI YA NA MAKU FATAN AL-KHAIRI KUMA YANA KIRA GA MALAMAI DA AL-UMMAR SA DA MU CI GABA DA YIMA KASAR MU ADDU'A ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA.
DAAWAH AND SUNNAH PROPAGATION
23/05/2026
SHUGABAN KUNGIYAR IZALA NA IGABI YA NA MAKU FATAN AL-KHAIRI KUMA YANA KIRA GA MALAMAI DA AL-UMMAR SA DA MU CI GABA DA YIMA KASAR MU ADDU'A ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA.
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
( GAGARUMIN WA,AZIN SATI BIYU-BIYU) HAYIN NA'IYA DA KEWAYE.
Gobe Juma'a
Shugaban Jibwis Hayin Na'iya da Kewaye Col. Jibril Isma'il
Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Hayin Na'iya da Kewaye Malam Abubakar Ahmad
Shugaban Majalisar Agajin Jibwis Hayin Na'iya da Kewaye Malam Sulaiman Abubakar
Suna Farin Cikin Gayyatar yan uwa musulmai zuwa gagarumin WA,azin Sati Biyu-Biyu wanda Kungiyar ta saba shirya kamar haka:-
Gobe Juma'a
15-05-2026
Lokaci Bayan Sallar Mangrib.
Guri:- Masallacin Ishaq Yunus Hayin Na'iya, Kaduna
Malami Mai Wa,azi Malam Usman Yusuf (Abu Ammar) Na'ibin Limamin Masallacin Shema
Signed:- Abdullahi Shehu Gangara Chairman Jibwis Social Media Hayin Na'iya da Kewaye
02/05/2026
Yau Insha Allah Sai Kunzo
GAGARUMAR MUHADARAH A MASALLACIN SULTAN BELLO, KADUNA
In Allah Ya kaimu gobe Asabar, manyan Malaman ƙasa za su sauka a Masallacin Sultan Bello, Kaduna, bayan Sallar Magriba, domin gabatar da muhimmiyar Muhadarah ta musamman.
Daga cikin manyan Malaman da ake sa ran halarta akwai:
1. Sheikh Abdullahi Bala Lau
2. Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
3. Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina, Sautussunnah
4. Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe
5. Dr. Ahmad Abubakar Gumi
6. Dr. Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemu
Da sauran manyan Malamai da Alarammomi.
Mai masaukin baƙi:
Dr. Sulaiman Muhammad Adam,
Chief Imam, Sultan Bello Mosque, Kaduna.
Allah Ya ba mu ikon halarta, Ya sa a amfana da ilimi da nasihohin da za a gabatar. Ameen.
JIBWIS Social Media,
Kaduna State.
Kai Tsaye daga Masallacin Juma'a Jibwis Hayin Na'iya Muhadara Na Aure
27/04/2026
FIRST AID GROUP OF JIBWIS IGABI WEST DIVISION KADUNA STATE DIRECTORATE.
*(Bikin Farar Kaza) GAYYATAR DAURIN AURE*
Shugaban Majalisar Agajin Igabi West Division Na Riko Malam Yakubu Muhammad Rigasa.
Yana Gayyatar yan Agajin Wannan Division da sauran Yan uwa Musulmai zuwa Daurin Auren Yar Gidan
*Abubakar Jafar Asst Divisional Circular Bearer, Igabi West Division*
da za ayi Kamar haka:-
Ranar Juma'a 01-05-2026,
Karfe 01:30pm Na Rana A Garin Hayin Na'iya
muna Addu'a Allah ya basu zaman lafiya.
Sanarwa:- Abdullahi Shehu Gangara Sakataren Yada Labarai Na Karamar Hukumar Igabi Ta Yamma.
27/04/2026
FIRST AID GROUP OF JIBWIS IGABI WEST DIVISION KADUNA STATE DIRECTORATE.
*(Bikin Farar Kaza) GAYYATAR DAURIN AURE*
Shugaban Majalisar Agajin Igabi West Division Na Riko Malam Yakubu Muhammad Rigasa.
Yana Gayyatar yan Agajin Wannan Division da sauran Yan uwa Musulmai zuwa Daurin Auren
*IDRIS ZUBAIRU RIGACHIKUN DEPUTY DIVISIONAL TRAINING OFFICER, IGABI WEST DIVISION*
da za ayi Kamar haka:-
Ranar Juma'a 01-05-2026,
Karfe 02:30pm Na Rana A Garin Rigachikun
muna Addu'a Allah ya basu zaman lafiya.
Sanarwa:- Abdullahi Shehu Gangara Sakataren Yada Labarai Na Karamar Hukumar Igabi Ta Yamma.
20/04/2026
JIBWIS HAYIN NA'IYA DA KEWAYE
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN,
Shugaban Jibwis Hayin Na'iya da Kewaye Col Jibril Isma'il
Yana Sanar da Yan uwa Allah yayi ma Ya'yan Alhaji Abubakar Idris ( Shugaban Kwamitin Marayu Hayin Na'iya da Kewaye) Rasuwa Sakamakon Hadari da yayi Jiya
Za ayi Jana'idar Yau Litini da Karfe 11:00 Na safen nan a nan Kofar Gidan Alhaji Abubakar
Dake Kan Layin Bos-Top Hayin Na'iya Kaduna Kusa da Masallacin Center
Muna Addu'ar Allah ya jikan shi da rahama yasa Aljanna ce makoma gare shi
Yan uwa ai kokari a halarta
Signed:- Abdullahi Shehu Gangara Chairman Jibwis Social Media Hayin Na'iya da Kewaye.
Kai Tsaye
Wa,azin Sati Biyu-Biyu Jibwis Hayin Na'iya da Kewaye da yike Gudana Yanzu Haka
Wanda Malam Muhammad Sani (Alaramma) Babban Limamin Masallacin Juma'a Jibwis Hayin Na'iya
Signed:- Jibwis Social Media Hayin Na'iya da Kewaye 17-04-2026.
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
( GAGARUMIN WA,AZIN SATI BIYU-BIYU) HAYIN NA'IYA DA KEWAYE.
Gobe Juma'a
Shugaban Jibwis Hayin Na'iya da Kewaye Col. Jibril Isma'il
Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Hayin Na'iya da Kewaye Malam Abubakar Ahmad
Shugaban Majalisar Agajin Jibwis Hayin Na'iya da Kewaye Malam Sulaiman Abubakar
Suna Farin Cikin Gayyatar yan uwa musulmai zuwa gagarumin WA,azin Sati Biyu-Biyu wanda Kungiyar ta saba shirya kamar haka:-
Ranar Juma'a
17-04-2026
Lokaci Bayan Sallar Mangrib.
Guri:- Masallacin Center Layin Bos-Top Hayin Na'iya, Kaduna
Malami Mai Wa,azi Malam Muhammad Sani (Alaramma) Babban Limamin Masallacin Juma'a Jibwis Hayin Na'iya
Signed:- Abdullahi Shehu Gangara Chairman Jibwis Social Media Hayin Na'iya da Kewaye
Kai Tsaye daga Wajen Daurin Auren Asst Divisional Commander Igabi West Division Kaduna State ( Muhammad Sani Akilu Rigachikun)