Kwankwasiyya Youth and Student Movement

Kwankwasiyya Youth and Student Movement

Share

IN THIS PAGE YOU CAN SEE WHY WE LOVE SEN, DR, RABI'U MUSA KWANKWASO. JOIN US FOR FEATURE AND TO ENJOY YOUR FREEDOM

Photos from Kwankwasiyya Youth and Student Movement's post 30/05/2023

A yau ne sabuwar gwamnatin tinubu uba sani da abba gida gida take da kwana daya a karagar mulki Allah ya taya su ruko ya sanya su zama masu tausayin talakawan su

Photos from Kwankwasiyya Youth and Student Movement's post 29/05/2023

Da ikon Allah kasarmu za ta dauki saiti kome zai dai daita al-umma mu iya bakin mu addu'a manzon Allah ya umarce mu da mu dinga yi ma shuwagabannin mu ba zagi ba.

Photos from Kwankwasiyya Youth and Student Movement's post 29/05/2023

Allah ya ba tinubu ikon yin adalci a kasar mu Allah kuma ya hada shi da abokanan aiki na gari

Photos from Kwankwasiyya Youth and Student Movement's post 29/05/2023

Kwanakin dai sun shude lokaci yayi gidan gwamnati gidan dani ka aikata mai kyau domin dole wataran kafita mutuwa tazo ka sami abin da ka aikata

Photos from Siyasar Kano Update's post 24/05/2023
20/05/2023

TAFIYAR KWANKWASIYYA AMANA TA HADA MU DA MUTANE DA DAMA YAN AMANA ALLAH YA KARA MANA SON JUNA DA RUKON AMANA.

11/05/2023

Allah ya jikan iyayan mu.
Duk Maison iyayan shi da rahama yace ameen

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Muchia
Kaduna
MANGWARORI