13/03/2026
Qafilatul Mahabbah ƙarƙashin jagorancin Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) ta samar da tsarin lissafa Zakkan fidda kai (Fitr) a zamanance, zaku iya ziyartan yanar gizo da yake can ƙasa don aikawa da naku Zakkan cikin sauƙi https://zakat.qafilatulmahabbah.org.ng/