22/08/2026
🇰🇷 HAƊU DA KOREA TA | Koriya Ta Koya Mini Hangeul. Na Yi Amfani da Shi Ga Hausa 🇳🇬
Koyon Hangeul (한글) ya buɗe mini wata sabuwar hanya ta kallon harshe—kuma ya ƙarfafa mini gwiwa in ƙara daraja tare da bincika harshena na kaina, wato Hausa.
A cikin wannan bidiyon, na ba da labarin tafiyata da Koriya, kuma na rubuta labarin Gaɗa ta amfani da tsarin rubutun Koriya, wato Hangeul.
🇰🇷 MEET MY KOREA | Korea Taught Me Hangeul. I Used It for Hausa 🇳🇬
Learning Hangeul (한글) introduced me to a new way of looking at language—and inspired me to appreciate and explore my own language, Hausa.
In this video, I share my Korea story and transcribe the story of Gaɗa using the Korean writing system, Hangeul.