As-sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba

As-sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba Quran and Sunnah through the teachings of Salaf

20/09/2026

Karatun majlisin Asuba
Littafin Muqaddimatul Iziyyah
المقدمة العزية
Darasi na 50
الدرس (٥٠)
Fasali:- Akan Sallar Jam'i.
فصل :- في صلاة الجماعة.

Ranar lahadi يوم الأحد
08-04-1448 ٨-٤-١٤٤٨
20-09-2026 ٢٠-٩-٢٠٢٦

Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس ابو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102

20/09/2026

Karatun majlisin Asuba
Ranar lahadi يوم الأحد
08-04-1448 ٨-٤-١٤٤٨
20-09-2026 ٢٠-٩-٢٠٢٦

Jerin litattafai kamar haka

1- (Al-Adabul Mufrad)
-* Babun dake magana akan:- Shiriya da kuma ɗabi'u masu kyau- lambar Hadisi na - 789, 790, 791).

١-الأدب المفرد
-*( باب الهدي والسمت الحسن- رقم الحديث - ٧٨٩، ٧٩٠، ٧٩١)

2- Tarbiyatul Aulad fil Islam (mujalladi na 2)
(Babi na 3- Tarbiyar Yara ta hanyar yimusu Wa'azi)
-* Gareku Fuskantarwar Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam wajen yada Nasiha, da yin wa'azi , da kuma kira zuwa ga Allah.
(m) - Yin Wa'azi ta hanyar Nuna Abunda aka Haramta akanshi.

٢- تربية الأولاد في الإسلام(المجلد الثاني)
(باب:- ٣- التربية بالموعظة)
-* وإليكم أهم توجيهاته عليه الصلاة والسلام في بث
النصيحة، وإلقاء الموعظة، والدعوة إلى الله.
(م)- الموعظة بإظهار المحرم الذي ينهى عنه.

3- Ilmul Usuulul-Fighu
( Dalilan Shari'a a Dunkule)
*- Dalili na biyu:- As-sunnah.
- Hujjar yin aiki da Sunnah.

٣-علم أصول الفقه
( الأدلة الشرعية بالإجمال)
*- الدليل الثاني:- السنة
- حجية السنة.
Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس ابو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102

19/09/2026

‎‎Karatun majlisin Asuba

Ranar Asabar يوم السبت
07-04-1448 ٧-٤-١٤٤٨
19-09-2026 ١٩-٩-٢٠٢٦

Jerin litattafai kamar haka

1- Thaisiirul Allam Sharhu Umdatul Ahkham
(Littafi akan Aure)
4- Babun:- Da yazo akan kar ka auri matar da ka sake ta saki uku har sai ta auri wani mijin na daban.

١- تيسير العلام شرح عمدة الأحكام
(كتاب النكاح)
٤- باب لا ينكح مطلقته ثلاثا حتى تنكح زوجا غيره.

2- Al-kaba'ir
(Babban zunubi na 54 :- Cutar da Bayin Allah da kuma tsananta Magana Akan su)
٢- الكبائر
( الكبيرة الرابعة والخمسون (٥٤))
-* أذية عباد الله والتطول عليهم.
3- Sharhu Hisnul Muslim
(Fasalin dake Magana akan:- Addu'ar Buɗe Sallah)
٣- شرح حصن المسلم
(فصل:- دعاء الاستفتاح)

Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس ابو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102‎

19/09/2026

Karatun majlisin Asuba

Ranar Asabar يوم السبت
07-04-1448 ٧-٤-١٤٤٨
19-09-2026 ١٩-٩-٢٠٢٦

Tafseerin Raddul Azhan ila Ma'a'nil Qur'an
Na Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

(Suratu Nah'li- Aya - 08 - 09)
Darasi na 03

تفسير رد الأذهان إلى معاني القرآن
للشيخ أبو بكر محمود جومي
(سورة النحل :- ٨ - ٩)
الدرس:- ٣

Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس ابو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102

15/09/2026

‎Karatun littafin Sharhus-sunnah
كتاب:- شرح السنة للبربهاري

Darasi na 211
الدرس:- ٢١١


(Babun Dake magana akan:- Kasani lallai Mutane ba zasu gushe ba a cikin jama'a na ma'abota bin gaskiya da Sunnah, wa'inda Allah ya shiryar, kuma ya shiryar da wasu a dalilin su, kuma ya raya Sunnah a dalilin su....

-* واعلم أنه لا يزال الناس في عصابة من أهل الحق والسنة، يهديهم الله ، ويهدي بهم غيرهم، ويحيي بهم السنن....

Ranar Talata يوم ثلاثاء
03-04-1448 ٣-٤-١٤٤٨
15-09-2026 ١٥-٩-٢٠٢٦

Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس ابو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102‎

15/09/2026

Karatun majlisin Asuba

Littafin :- At-tahzeer min Suu'il-katimah wa bayani As-babiha.
( Na Sheikh Abdulhamid Abdurrahman As-suhybaniy)

كتاب :- التحذير من سوء الخاتمة وبيان أسبابها
(للشيخ عبدالحميد بن عبدالرحمن السحيباني)

Darasi na 35
الدرس (٣٥)

-* Misalai daga abunda yake aukuwa na zamani na mummunan ƙarshe.

-* أمثلة من الواقع العاصر على سوء الخاتمة.

Ranar Talata يوم الثلاثاء
03-04-1447 ٣-٤-١٤٤٨
15-09-2026 ١٥-٩-٢٠٢٦

Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس ابو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102

15/09/2026

Karatun majlisin Asuba

Littafin: Silsilatu A'amalul-Quluub
(Na Sheikh Muhammad Saleh Almunajjid)

كتاب: سلسلة أعمال القلوب
(للشيخ محمد صالح المنجد)

Darasi na 37
الدرس (٣٧)

1- Al-iklaas
١- الإخلاص

Ranar Talata يوم الثلاثاء
03-04-1448 ٣-٤-١٤٤٨
15-09-2026 ١٥-٩-٢٠٢٦

Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس ابو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102

15/09/2026

‎Karatun majlisin Asuba
Ranar Talata يوم ثلاثاء
03-04-1448 ٣-٤-١٤٤٨
15-09-2026 ١٥-٩-٢٠٢٦

Jerin litattafai kamar haka:

1- Adda'u waddawa'u
(Fasalin dake magana akan:- Magance Luwaɗi a cikin Al'umma).
-* Hanyoyi biyu na ma'gance Luwaɗi da kuma Tunkuɗeshi acikin Al'umma.
-* Hanya ta farko (1) :- Runtse ido da Anfanin shi guda Goma (10).

١- الداء والدواء
( فصل:- داء اللواط).
- *طريقان لعلاج اللواط و دفعه.
- *الطريق الأول: غض البصر ومنافعه عشرة.

2- Nurul Yaqeen fii siiratus Sayyidil Mursaleen
- (Yaƙin Banu Qainuƙaa)
٢- نور اليقين في سيرة سيد المرسلين
- (غزوة بني قينقاع)

Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس أبو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102‎

14/09/2026

Karatun majlisin Asuba

Littafin :- Ta'aleemul Muta'allim Ɗareekal Ta'allum.
(Na Sheikh Imam Burhanul Islam Al-zarnuji)

كتاب :- تعليم متعلم طريق التعلم
(للشيخ الإمام برهان الإسلام الزرنوجى)

Darasi na 14
الدرس (١٤)

-* Fasali akan: Kyautata Niyya a lokacin Neman ilmi.

-* فصل : في النية حال التعلم .

Ranar litinin يوم الإثنين
02-04-1448 ٢-٤-١٤٤٨
14-09-2026 ١٤-٩-٢٠٢٦

Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس ابو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102

14/09/2026

‎Karatun majlisin Asuba
Ranar litinin يوم الإثنين
02-04-1448 ٢-٤-١٤٤٨
14-09-2026 ١٤-٩-٢٠٢٦

Jerin litattafai kamar haka

1- As-habur-rasuul .
- (Na Dr Ahmad Mustapha Faisal)-.
(Tarihin Sahabi :- Huwaiɗib Bn Abdul-Uzzaa)
-* Sunansa.
-* Musuluntar Huwaiɗib Allah ya ƙara masa Yarda.

١- أصحاب الرسول صلى الله عليه وسلم .
- (تعليف د. أحمد مصطفى فيصل)-.
(تاريخ الصحابى:- حويطب بن عبد العزى)
-* اسمه.
-* إسلام حويطب رضى الله عنه.

2- Sharhu Aqeedatul wasidiyya
( Abubuwan da suke shiga cikin yin Imani da Ranar ƙarshe (Lahira)).
1- Abubuwan da suke faruwa a cikin ƙabari.
٢- شرح العقيدة الواسطي
( ما يدخل في الإيمان باليوم الآخر).
١- ما يكون في القبر.

3- Thaisiiru Musdalahul Hadith
-* Babi na Hudu (4) : Isnadi da abunda ya rataya dashi.
-* Fasali na farko (1) : Sirrin dake cikin Isnadi.
1 - Isnadi A'li da Nazil (shine isnadin da mazajen ruwayar sukayi ƙaranci da wanda mazajen ruwayar sukayi yawa)
٣- تيسير مصطلح الحديث
-* الباب الرابع:- الإسناد وما يتعلق به.
-* الفصل الأول:- لطائف الإسناد.
١ - الإسناد العالي والنازل.

Tare da:- Sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba
الشيخ طاهر عمر حسن رغاس ابو نسيبة

Masallacin Anas bn Malik layin zawarawa Rigasa kaduna
مسجد أنس بن مالك زوراوا رغاس كدون

Contact phone
07030373102‎

Address

Layin Zawarawa Rigasa
Kaduna

Telephone

+2347030373102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when As-sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to As-sheikh Tahir Umar Hassan Rigasa -Abu Nusaiba:

Shortcuts

Share