10/09/2023
Promise is our pride
Pls dan allah kuyi searching group mu suna ALMAQBARIYYAH da manyan bakake somin tattaunawa da amfanar juna
10/09/2023
Promise is our pride
15/01/2022
Aslm yan uwa dan alla ayi sachin din group dimmu me suna ALMAQBARIYYAH da manyan bakake domin sharing ideas da amfanar juna
Slm muna yiwa kowa dakowa barka da halartar wannan page mai tarin albarka wannan page din mun kirkireshi ne domin ilimantarwa fadakarwa da nishadantarwa
Sannan dan allah kar wani ya kawo mana wani abu wanda bazai amfani jama a ba muna godiya jama a