20/09/2025
Yaune idan Allah ya kaimu...
Zawiyyar Sheikh Muhammad Labar Unguwan Kanawa, Kaduna
Na Farin cikin gayyatar ýan uwa Musulmai zuwa gagarumin taron Maulidin Fiyayyen Halitta Annabi Muhamamdu S.A.W, Wanda zai gudana kamar Haka:
Rana: 27th Rabiul Awwal 1447AH/ 20th Sept. 2025
Lokaci: 9:00pm na dare zuwa wayewar gari.
Wuri: Zawiyyar Sheikh Muhamamd Labar, No. ER13, Makama Road/Ladan. Road, Unguwan Kanawa, Kaduna.
Maulidin Zai zo muku kai-tsaye daga wannan kafa Faidhatube Channel
Daga 10pm na dare zuwa wayewar gari.
Allah ya bamu Ikon halarta Amin!
16/09/2025

07/09/2025
Gayyatar Maulidi!!!
Zawiyya Sheikh Umar Sanda R.T.A, Unguwan Kanawa, Kaduna
Na farin cikin gayyatar Yan Uwa Musulmai
Maulidin Fiyyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W
Wanda zai gudana kamar haka
RANA: 19th Rabiul Awal 1447AH / 12th September 2025
LOKACI: 8pm na dare zuwa 11:30pm Na dare.
WURI: Zawiyya Sheigj Umar Sanda R.T.A unguwan Kanawa, Kaduna.
07/09/2025
Maulidin Fiyayyen Halita Annabi Muhammad S.A.W
Karo na Farko wanda ɗa'afatu Ahli Ihsan
Unguwan Kanawa, Kaduna S**a gabatar
Jiya Juma'a 12th Rabiul Awal 1447/ 5th Sept 2025.
Allah ya kara mana Son Fiyayyen Halitta S.A.W Amin.
04/09/2025
GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
Zawiyar Sheikh Ibrahim Niasse R.T.A, Dake gidan Sheikh Sa'id Na'ibi Kawo na farin cikin gayyatar al'ummar Musulmi Maulidin Fiyayyayen Halitta S.A.W, wanda ta saba gunarwa duk shekara a daren Haihuwan Annabi Muhammadu S.A.W.
Maulidin Zai gudana ne kamar Haka:
RANA: YAU 11 RABI'UL AWAL 1447/ 4TH SEPTEMBER 2025.
WURI: BEAVER CLOSE Kusa da filin kwallo, Kawo. Kaduna.
Lokaci: Tsakanin Magriba zuwa isha'i (7pm - 8pm)
Za'a iyya kallon sa kaitaye, a Facebook: Faidhatube Channel
Allah ya bada Ikon halarta Amin
24/08/2025
FAIDHUL AHMADY
Coming Soon...
On Faidhatube Channel
Stay Tuned!!!
26/07/2025
SAFAR NA MASOYA SHEHU TIJJANI R.T.A