Faidhatube Channel

Faidhatube Channel FaidhaTube is an Online Television platform, which offer numerous services, which include, creation,

Yaune idan Allah ya kaimu...Zawiyyar Sheikh Muhammad Labar Unguwan Kanawa, KadunaNa Farin cikin gayyatar ýan uwa Musulma...
20/09/2025

Yaune idan Allah ya kaimu...

Zawiyyar Sheikh Muhammad Labar Unguwan Kanawa, Kaduna

Na Farin cikin gayyatar ýan uwa Musulmai zuwa gagarumin taron Maulidin Fiyayyen Halitta Annabi Muhamamdu S.A.W, Wanda zai gudana kamar Haka:
Rana: 27th Rabiul Awwal 1447AH/ 20th Sept. 2025
Lokaci: 9:00pm na dare zuwa wayewar gari.
Wuri: Zawiyyar Sheikh Muhamamd Labar, No. ER13, Makama Road/Ladan. Road, Unguwan Kanawa, Kaduna.

Maulidin Zai zo muku kai-tsaye daga wannan kafa Faidhatube Channel
Daga 10pm na dare zuwa wayewar gari.

Allah ya bamu Ikon halarta Amin!

Zawiyyar Sheikh Muhammad Labar Unguwan Kanawa, KadunaNa Farin cikin gayyatar ýan uwa Musulmai zuwa gagarumin taron Mauli...
16/09/2025

Zawiyyar Sheikh Muhammad Labar Unguwan Kanawa, Kaduna

Na Farin cikin gayyatar ýan uwa Musulmai zuwa gagarumin taron Maulidin Fiyayyen Halitta Annabi Muhamamdu S.A.W, Wanda zai gudana kamar Haka:
Rana: 27th Rabiul Awwal 1447AH/ 20th Sept. 2025
Lokaci: 9:00pm na dare zuwa wayewar gari.
Wuri: Zawiyyar Sheikh Muhamamd Labar, No. ER13, Makama Road/Ladan. Road, Unguwan Kanawa, Kaduna.

Maulidin Zai zo muku kai-tsaye daga wannan kafa Faidhatube Channel
Daga 10pm na dare zuwa wayewar gari.

Allah ya bamu Ikon halarta Amin!

Gayyatar Maulidi!!!Zawiyya Sheikh Umar Sanda R.T.A, Unguwan Kanawa,  KadunaNa farin cikin gayyatar Yan Uwa MusulmaiMauli...
07/09/2025

Gayyatar Maulidi!!!
Zawiyya Sheikh Umar Sanda R.T.A, Unguwan Kanawa, Kaduna
Na farin cikin gayyatar Yan Uwa Musulmai
Maulidin Fiyyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W
Wanda zai gudana kamar haka
RANA: 19th Rabiul Awal 1447AH / 12th September 2025
LOKACI: 8pm na dare zuwa 11:30pm Na dare.
WURI: Zawiyya Sheigj Umar Sanda R.T.A unguwan Kanawa, Kaduna.

Maulidin Fiyayyen Halita Annabi Muhammad S.A.WKaro na Farko wanda ɗa'afatu Ahli IhsanUnguwan Kanawa, Kaduna S**a gabatar...
07/09/2025

Maulidin Fiyayyen Halita Annabi Muhammad S.A.W
Karo na Farko wanda ɗa'afatu Ahli Ihsan
Unguwan Kanawa, Kaduna S**a gabatar
Jiya Juma'a 12th Rabiul Awal 1447/ 5th Sept 2025.

Allah ya kara mana Son Fiyayyen Halitta S.A.W Amin.

Labbaikum ya Rasulullah
05/09/2025

Labbaikum ya Rasulullah

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!Zawiyar Sheikh Ibrahim Niasse R.T.A, Dake gidan Sheikh Sa'id Na'ibi Kawo na farin cikin gay...
04/09/2025

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
Zawiyar Sheikh Ibrahim Niasse R.T.A, Dake gidan Sheikh Sa'id Na'ibi Kawo na farin cikin gayyatar al'ummar Musulmi Maulidin Fiyayyayen Halitta S.A.W, wanda ta saba gunarwa duk shekara a daren Haihuwan Annabi Muhammadu S.A.W.

Maulidin Zai gudana ne kamar Haka:
RANA: YAU 11 RABI'UL AWAL 1447/ 4TH SEPTEMBER 2025.
WURI: BEAVER CLOSE Kusa da filin kwallo, Kawo. Kaduna.
Lokaci: Tsakanin Magriba zuwa isha'i (7pm - 8pm)

Za'a iyya kallon sa kaitaye, a Facebook: Faidhatube Channel

Allah ya bada Ikon halarta Amin

26/08/2025

G O R O N - M A U L I D ! ! !

KARATUN FAIDUL AHMADEE Vol. 1
Daga Zawiyya Maulana. SHeilh Umar Sanda R.T.A
Maulana Malam Ibrahim Shehi s**a gabatar,
Sheikh Y Yusuf Na'ibi Na'ibin Maulana Sheikh Abdul-Ahad Ibrahim Niasse R.T.A. Shine maja baƙi,

https://youtu.be/uFEdPsFyJkU?si=tOwALud3CQbAQA0h

26/08/2025

Celebrating my 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

FAIDHUL AHMADYComing Soon...On Faidhatube ChannelStay Tuned!!!
24/08/2025

FAIDHUL AHMADY

Coming Soon...

On Faidhatube Channel

Stay Tuned!!!

26/07/2025

SAFAR NA MASOYA SHEHU TIJJANI R.T.A

Address

Kaduna

Telephone

+2348034712265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faidhatube Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Faidhatube Channel:

Shortcuts

Share