Tsangaya Islamic center

Tsangaya Islamic center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tsangaya Islamic center, Educational Research Center, Shehu Laminu Street U/Rimi, Kaduna.

ABIN SHA'AWA: Babban malami kuma babban Alaramma mai darasu a Tsangaya, Goni Alin Dawanau Kenan yake kan fafata rubutun ...
02/10/2022

ABIN SHA'AWA: Babban malami kuma babban Alaramma mai darasu a Tsangaya, Goni Alin Dawanau Kenan yake kan fafata rubutun Allon sa.

Goni Alin Dawanau Babban Goni ne na Al-Qur'ani mahiru ne a fannoni da dama na Al-Qur'ani yanzu haka Tsangaya ce dashi da Almajiran sa yana koyar da Al-Qur'ani kullu Amma duk da haka Goni har yanzu yana rubutu a allon sa yaje ayi masa darasu kuma yazo yasa allon sa a gaba yayita qwamawa.

Tabbas irin wannan himmar ta Goni abar koyi ce ga duk wani dan uwa Almajiri ahlin Al-Qur'ani.

Allah ya kara masa lafiya da daraja, Allah ya kara mana himma da iklasi a kan sha'anin Al-Qur'ani mai girma Amin. 🤲🏽

Mu Koma Tsangaya ✍️

Address

Shehu Laminu Street U/Rimi
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsangaya Islamic center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share