Tudun Tsira

Tudun Tsira

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tudun Tsira, Tutor/Teacher, Kawo town, Kaduna.

13/02/2026
Photos from Tudun Tsira's post 02/02/2026

Ba’a gannin baccin Ransa koda yaushe yana smiling koh karatu yake badawa murmushi ne kawai

Masoyin Annabi SAW ne sosai!
Allah yai maka Rahama Malam Usman kusfa Zaria.
Muma idan Namu yazo Allah kasa Mucika da Diwani🙏 Alfarman Annabi Muhammadu s a w
Tudun Tsira Fityanul Islam Of Nigeria Africa TV3 Kano, Nigeria

02/02/2026

دعاء ليلة النصف من #شعبان
أوعا الليلة دي تضيع منك يا مسكين ..
ليلة المعجزات وتحقيق الأمنيات..
تبدأ من مغرب اليوم الإثنين ٢ فبراير حتى فجر الثلاثاء ٣ فبراير..

06/01/2026

Lallai maraici ya k**a mu, tun Shehu Dahiru Bauchi bai yi wata ɗaya da wafati ba!

Hakika da Shehu yana nan, ko ɗan ƙaramin almajiri mabiyin Izala aka yi wa haka, sai duniya ta san akwai masu kishin Alkur'ani da Manzon Allah, saboda halastaccen matakin da zai ɗauka!

Amma har yanzu sai cewa ake yi manyanmu suna abin da ya dace. Don Allah duk me suke yi, su ƙara da magana akan a yi masa adalci, kuma kowa ya yi posting a page ɗinsa! In ba haka ba, ba mu da gamsuwa akan abin da suke yi!

Wallahu ya’asimuka minan nass! Ya Allah Ka zama tare da Shehu Sani Khalifa a ko’ina kuma cikin kowane yanayi!
Allah Ka yi kishin sa, Ka ɗauke damuwarsa, Ka rufa asirinsa, Ka gaggauta cika masa gurinsa, Ka kāre mutuncinsa, Ka yarda da shi, Ka kunyata maƙiyansa.

Duk wanda ke da hannu wurin musguna wa Sheikh Sani Khalifa, Allah Ka yi musu tsawa irin wadda Ka saukar wa mutanen Ashabul Fili da Adawa. Amin...

Tabbas mun yaba wa wasu malaman addini da s**a yi magana a kai! Wallahi muna godiya ga 'yan Izala, Shi'a, da Qur'aniyya akan gudunmuwar da suke bayarwa kan wannan ƙadiyyar.

04/01/2026

Baya Fushi Baya Furta Gori Yafi Kowa Hakuri.
Muhammadur Rasulillah
S. A. W🥰❤️✅

01/01/2026

Ya Allah ka sada mu da duk alkhairan 2026
Ka karemu daga duk sharrin sa🙏

13/12/2025

وَثِقْتُ بِرَبٍّ جَادَ لِـــــي بِاللَّطَائِــــفِ
وَبِالْمُصْطَفَى الْمُخْتَارِ عَيْنِ الْمَعَارِفِ

شُؤُونِي رَفَعْتُ الْكُــــلَّ لِلَّهِ سَيِّـــدِي
وَوَاسِطَتِي الْمَحْمُودُ بَابُ اللَّطَائِفِ

لَئِنْ شَطَّ عَنِّي ذَا لْأَمِيــنُ مَـــزَارُهُ
فَمَشْهَدُهُ فِي الْقَلْبِ لَيْسَ بِصَارِفِ



fans
Tudun Tsira
Abulfathi sani attijjani maiduguri fans
poetry
CHEIKH IBRAHIM NIASS BAYE THE SOLUTIONvy

Photos from Tudun Tsira's post 27/11/2025

SALLAH JANA'IZA: Za'a gudanar da sallah JANA'IZA na Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR gobe juma'a 28/11/2025, a garin Bauchi jihar Bauchi. Nigeria.

Allah SWT ya jikan sa da rahma, muna addu'an Annabi SAW, ya karbe shi. Amiin Yaa ALLAH

Daga: Fityanu Islamic Centre

27/11/2025

inna lillahi wa'inna ilaihi rajiun 😭

01/11/2025

Ya Hayyu ya Qayyum

09/10/2025

ماهي خماسيات القرآن الكريم السبع ؟

الجواب /
لتسهيل معرفة بدايات السور في القرآن الكريم و من دقة القرآن الكريم تلك الخماسيات

5 5 5 5 5 5 5

والتي تشمل الفئات السبع التالية في إفتتاحيات السور :

1️⃣ الفئة الأولى :

خمس سور مفتتحة بالتحميد :
▪الفاتحة
▪الأنعام
▪الكهف
▪سبأ
▪فاطر
وكلها مكية .

2️⃣ الفئة الثانية :

خمس سور مفتتحة بالتسبيح :
▪الحديد
▪الحشر
▪الصف
▪الجمعة
▪التغابن
وكلها مدنية .

3️⃣ الفئة الثالثة :

خمس سور مفتتحة بألف لام راء :
▪يونس
▪هود
▪يوسف
▪إبراهيم
▪الحجر
وكلها مكية

4️⃣ الفئة الرابعة :

خمس سور مفتتحة بالنداء :
▪النساء
▪المائدة
▪الحج
▪الحجرات
▪الممتحنة
وكلها مدنية .

5️⃣ الفئة الخامسة :

خمس سور مفتتحة بنداء الرسول ﷺ :
▪الأحزاب
▪الطلاق
▪التحريم
▪المزمل
▪المدثر


6️⃣ الفئة السادسة :

خمس سور مفتتحة بالإستفهام :
▪الإنسان
▪الغاشية
▪الشرح
▪الفيل
▪الماعون


7️⃣ الفئة السابعة :

خمس سور مفتتحة بالأمر " قل " :
▪الجن
▪الكافرون
▪الإخلاص
▪الفلق
▪الناس
و كلها مكية ..

أفيدوا غيركم

جزى الله كاتبها وناشرها وقارئها ومرسلها خيراً
وغفر الله لوالديه ووالدينا ووالديكم ولسائر المسلمين أحياء وأمواتا.

رزقني الله وإياكم حفظ كتابه وتلاوته.

مـَـن أحـَـب ألَّا يَنقَطِع عَمَلُه بَعدَ مَوتِه فَليَنشُر العِلم✍️

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address

Kawo Town
Kaduna