Al-abeer Business School

Al-abeer Business School

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-abeer Business School, School, Kaduna.

Photos from Al-abeer Business School's post 06/03/2023

Program: CUSTOMERS SERVICES

Day 1

Duration: 3days
Time: 9:00pm
Venue: Facebook (Murtala Abubakar &Alabeer Business School)

🛑GABATARWA

Kafin Mutsunduma zanso nayimaku wasu Tambayoyi Dan Allah ka amsasu kafin Kacigaba da karatu a kasan COMMENT BOX

1. A Fahimtarka menene Customer's service??

2. Shin zaka iya Tuna Yaushene Karshen Business dinda kayi siyayya gurinsu s**a tarbeka da kyakyawan Customer's service?? Idan Eh yakaji???

3. Hmm! Ya kaji gurin Tunowa?? Akwai saukin tunawa ko kuma wahalar tunawa??

▪️MA'ANAR CUSTOMER'S SERVICES

Customer's service nanufin bayarda nagartaccen taimako da shawarwari daga kamfani, kasuwanci, dan kasuwa ko wakilin dan kasuwa zuwaga wanda yazo siyayya kokuma wanda ke amfani da kayan da kamfani ke samarwa.
A takaice zamuce bangaren Customers services bangarene mai matukar muhimmanci a kowanne irin kasuwanci domin shine ke mu"amala ta kai tsaye da aboka huldar kamfani.
Yazama wajibi ga Dan kasuwa yabama wannan bangare kula ta haqiqani domin duk wata nasara ta kasuwanci ta dogara da iya mu'amala da abokan huldar kamfanin

Duk inda na kira kalmar kamfani ina nufin kasuwanci suk kankantarsa.

▪️WANENE CUSTOMERS SERVICE REP.
Customers service Rep kokuma representative, shine mai bayarda taimako na musamman ko shawara ta musamman zuwa ga abokan huldar kamfani, zai iya kasancewa mai kamfanin ne dakansa kokuma wani daya dauka musamman domin kula da bangaren.

Dayawa mutane na fadin Customers service baiwace da Allah ke halittar dan adam da ita, zakaga akwai wanda naturally Allah yamasa baiwar iya magana da tsari da iya convincing wani kuma kaganshi gashinan ne dai k**ar.......
To amma a ra'àyina customers service ba naturally kawai ne ba ana iya koyonsa akuma kware. Dan haka dan uwa karka sama ranka natural ne kayi kokari ka koya domin inganta kasuwancinka

Zan tsaya anan insha Allah gobe zamu dora da Rabe raben Customers dakuma abubuwan da customers suke tsammani daga dan kasuwa na girmamawa dasauransu

Kucigaba da bibiyata

©Mur

Photos from Al-abeer Business School's post 05/03/2023

Program: CUSTOMERS SERVICES

Duration : 3 days
Time: 9:00pm
Venue: Facebook (Murtala Abubakar & Alabeer Business School)

Manufar Program din :
▪️ Babbar manufar wannan program din shine, dan ilmantarda matasanmu muan masu sha'awar kasuwanci sanin muhimmancin Customers services, dangantakar dake tsakanin kyautata Customers services da Nasarar kasuwanci dakuma samun gogewa akan yanda zaka cimma makura a fannin Customers services dan habbaka kasuwancinka.

▪️Zuwa karshen wannan Program din, Ina burin kowanne daga cikin mabiya program din yakasance yasan:
1. Dalilin dayasa Customers services yazama wajibi a daukeshi da muhimmancin gaske a kasuwanci

2. Iya banbance Good dakuma Bad Customers services

3. Habbaka alakarka da abokan huldarka domun samun cigaba a kasuwancinka.

▪️Abubuwan da program din ya kunsa:

1. Gabatarwa
2. Ababen da Customers dinka ke tsammani gurinka/akanka
3. Rabe raben Customers
4.yands zaka bama Customers dinka kyakkyawan services, suzama very loyal gareka

Insha Allah Gobe zamu fara k**ar yanda natsara

©Murtala Abubakar
©Alabeer Business School

23/12/2022

2.SIFFOFIN KYAKKYAWAN BUSINESS PLAN: Daga cikin siffofin kyakkyawan tsarin kasuwanci akwai :
1. Dole yakasance ya nisanci kura kurai da mantuwa dasauran nakasu
2. Dole ya tattaro komai akan kasuwancin
3. Dole yazama k**ar kwafin basira da hazakar mai kasuwancin koda bayanan
4. Dole asamu amsar tambayoyi k**ar yanda za a kula da competition,dakuma yanda za a yanke decision cikin kankanin lokaci idan hakan tataso.

MURTALA ABUBAKAR:

3.MEYASA ZANYI BUSINESS PLAN ?

Akwai dalilai dayawa dazesa duk wani matashin dan kasuwa ya tubuta tareda tsara kasuwancinsa, daga cikinsu akwai:
1. Tsara kasuwanci nataimakawa wajen sanya muradai dakuma dokokin kasuwanci tareda kokarin cinmusu
2. Tsara kasuwanci nataimakawa wurin rage kashe kudade dayawa.
3. Tsara kasuwanci nataimakawa wurin biyama abokan hulda watau customers buqatunsu yanda yak**ata.
4. Tsarin kasuwanci na taimakawa wurin samun bashi watau (loan) a bankuna cikin sauki MURTALA ABUBAKAR:
2.SIFFOFIN KYAKKYAWAN BUSINESS PLAN: Daga cikin siffofin kyakkyawan tsarin kasuwanci akwai :
1. Dole yakasance ya nisanci kura kurai da mantuwa dasauran nakasu
2. Dole ya tattaro komai akan kasuwancin
3. Dole yazama k**ar kwafin basira da hazakar mai kasuwancin koda bayanan
4. Dole asamu amsar tambayoyi k**ar yanda za a kula da competition,dakuma yanda za a yanke decision cikin kankanin lokaci idan hakan tataso.

23/12/2022

3.MEYASA ZANYI BUSINESS PLAN ?

Akwai dalilai dayawa dazesa duk wani matashin dan kasuwa ya tubuta tareda tsara kasuwancinsa, daga cikinsu akwai:
1. Tsara kasuwanci nataimakawa wajen sanya muradai dakuma dokokin kasuwanci tareda kokarin cinmusu
2. Tsara kasuwanci nataimakawa wurin rage kashe kudade dayawa.
3. Tsara kasuwanci nataimakawa wurin biyama abokan hulda watau customers buqatunsu yanda yak**ata.
4. Tsarin kasuwanci na taimakawa wurin samun bashi watau (loan) a bankuna cikin sauki kokuma masu sa hannun jari watau (investors).
5. Tsarin kasuwanci nataimakawa wurin samun yarda daga abokan hulda.
6. Tsarin kasuwanci na taimakawa wurin tunani a natse domin cimma manufofi

18/12/2022

https://www.facebook.com/photo.php?fbid=135183922706978&set=a.105862862305751&type=3&app=fbl

1. MA'ANAR BUSINESS PLAN :

Kafin fara kasuwanci yanada matukar kyau ka rubuta duk tunanukanka da dabarunka domin taskancesu domin masu iya magana sunacewa abunda ke haddace kan iya bacewa amma abunda yake a rubuce yananan. Rubuta tsarukanka da dabarunka yanada matukar muhimmanci da amfani domin cigaban kasuwancinka musamman a gaba

Iseibhor(2009) ya fassara business plan kan cewa wani taskantaccen kundi ne wanda ke dauke da duk wasu bayanai dake taimakawa wajen kafa kasuwanci kokuma ingantashi daga yanda yake zuwa yanda akeso
Yawan rubutun dake ciki bashida wata muhimmanci bal abunda yafi muhimmanci shine abunda keciki na burika da manufofi da muradan da akeson cimmawa.

01/12/2022

Enjoy Unlimited Data Subscriptions, Airtime of all network and other related services .alabeerdata.com.ng

We offer:
▪️Data at cheaper Rate👇👇
MTN @215📱💻
AIRTEL @220📱💻
▪️Airtime of All networks 📱
▪️Utility Bills Such as👇👇
Electricity,💡
Dstv📺
Starttimes📺
Exam Tokens (waec,Neco)🖊️🖊️✏️
▪Accurate Customer Services🥰

@ www.alabeerdata.com.ng

Contact us @09037155972 for further informations

AL-ABEER TELECOM. (Hausa) 18/11/2022

Shin kasan Da wayarka zaka iya sana'ar da ayini zaka iya samun sama da 10,000?

Bakada buqatar k**a shago haya tareda Dunbin Jari

Jarin 1000 ma ya isheka ko qasa da haka

Bawata sana'a bace mai wahala, Sana"ar saida Data, Katin waya dasauransu

Adan hakanema Al-abeer Telecommunication s**a shirya gagarumin Aji kyauta Dan koyarda yanda akeyin Harkar dakuma Dabarun samun kwastomomi

Hanzarta shiga group din tahanyar wannan link dan Amfana da karatun dakuma samarma kanka wata hanyar dogaro dakai

https://chat.whatsapp.com/CJWpgAPQAS1BMB2tr1fu83

zaka iya tuntubarmu ta 09037155972
Domin saka ka group din kai tsaye

Note: The class is totally Free

AL-ABEER TELECOM. (Hausa) WhatsApp Group Invite

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Kaduna