Huur Telecommunication Enterprises

Huur Telecommunication Enterprises

Share

Here at Huurtelcom.com, we offer you the most affordable and most cheapest data, airtime, Dstv, Gotv and Startimes subscription.

Here is the right place for your Electricity subscription

17/04/2025

Ministan harkokin wajen Nijar ya fadi haka ne a yayin isar da sakon shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ga Janar Abdourahamane Tiani da ke jagorantar gwamnatin sojoji ta Nijar

17/04/2025

Dazu ake bani labarin cewa wai ana sayen irin wannan bakar kunama din akan 1million each.

Amma dole tsawon ta da girman yakai 8inch kuma dole sai in tanada rayuwa.

Zan kara binciko yanda lamarin yake inhar bai sabawa dokokin kasar nan ba sai na sanar da Mutanen mu, insha'Allah.

08/04/2025

𝗙𝗼𝗹𝗹𝗼𝘄❤᳀𝗧𝗵𝗶𝘀꧁𝗣𝗮𝗴𝗲֎💙𝗣𝗹𝗲𝗮𝘀𝗲👏

Photos from Huur Telecommunication Enterprises's post 07/04/2025

MUHAWARA: Ku Shiga Comment Section Ku Saka Hoto Ko Ku Rubuta Sunan Sarkin Da Kuke Fatan A Bar Masa Kujerar Sarkin Kano Tsakanin Sarki Aminu Ado Bayero Da Sarki Malam Muhammadu Sanusi II

A Kafta....

07/04/2025

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta dauki wannan mataki ne biyo bayan shawarwarun da aka tsayar a lokacin taron muhawara na kasar da aka gudanar a watan Fabarairu na 2025.

Bugo da kari, mahukuntan Nijar sun yanke shawarar yin amfani da Ingilishi a matsayin harshen aiki baya ga Faransanci.

07/04/2025

Nasiha mai ratsa zuciya daka Imam Rasheed makarfi

07/04/2025

O Allah Please Give All the Happiness to the person who wrote Ameen 🙌

07/04/2025

O Allah please Give all the happiness to the person who wrote Ameen 🙏

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Northwest
Kaduna