Dandalin masoya Dr Ibrahim Umar kusfa

Dandalin masoya Dr Ibrahim Umar kusfa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dandalin masoya Dr Ibrahim Umar kusfa, Education & Learning, Kaduna.

26/10/2025

MAJALIAIN MALAMAI DAGA GIDAN RADIO ALHERI.

GABATARWA: SHEKH IMAM DR. IBRAHIM UMAR KUSFA.
DATE: 26-10-2025

TIME: 8:30PM

maganan gaskiya ko agun waye abin amsa ne.
26/10/2025

maganan gaskiya ko agun waye abin amsa ne.

21/09/2025

Addu'ar saukan Littafin "Akhlaqun Nabiyyi Wa A'da'buhu na Abush-Shelkh Al-Asfahanee' (أخلاق النبي وآدابه لأبي الشيخ الأصفهاني)

Daga Zawiyyar Al-Inabah Educational Foundation Zaria dake gidan Marigayi Mal. Ubangida Kusfa.

Matukar kanaso Allah ya girmama lamarunka to ka girmama janabin manzon Allah SAW
11/09/2025

Matukar kanaso Allah ya girmama lamarunka to ka girmama janabin manzon Allah SAW

08/09/2025

Kai tsaye karatun littafin Akah laqannabiyu wa A dabihi daga zawuyyar Imam Dr Ibrahim umar kusfa Al-Inaba Educational foundation kusfa zariya
8-9-2025.

08/09/2025

Kai tsaye karatun littafin Akah laqannabiyu wa A dabihi daga zawuyyar Imam Dr Ibrahim umar kusfa Al-Inaba Educational foundation kusfa zariya
7-9-2025.

05/09/2025

Kai tsaye daga wajan MAULUDIN ANNABI SAW Wanda yake gudana daga zawiyya AL-INNABA EDUCATION FOUNDATION.

Wanda Imam Sheihk IBRAHIM UMAR KUSFA Ke jagoranta.

ayi saurare lafiya.

yours SALEEM IBRAHIM KUSFA.

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!Muna sanar da yan uwa Akwai muhadara Mai Gabatarwa: maulana Imam PhD Ibrahim Umar Kusfa ZAR...
04/07/2025

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

Muna sanar da yan uwa Akwai muhadara
Mai Gabatarwa: maulana Imam PhD Ibrahim Umar Kusfa ZARIA Allah ya kara masu yarda.... ✍️.... Amen thumma Amen Allah ya bada ikon halarta.

Daga DANDALIN MASOYAN DR. IBRAHIM UMAR KUSFA.

Yau ne 3 na Matan Maulana SHEIKH IMAM DR IBRAHIM UMAR KUSFA ZARIA.Allh ya rahama a gareta
28/06/2025

Yau ne 3 na Matan Maulana SHEIKH IMAM DR IBRAHIM UMAR KUSFA ZARIA.

Allh ya rahama a gareta

Innaa lillahi Wa innaa Ilaihi Rajioon!!!Cikin Razani nake samun labarin Rasuwan matan MAULANA SHEIKH IMAM DR IBRAHIM UMA...
26/06/2025

Innaa lillahi Wa innaa Ilaihi Rajioon!!!

Cikin Razani nake samun labarin Rasuwan matan MAULANA SHEIKH IMAM DR IBRAHIM UMAR KUSFA.

Allh kashe da mun she da mutumiyan kirki Mai hakuri ga

Allah yayi wa Matan Maulana SHEIKH IMAM DR IBRAHIM UMAR KUSFA Malama Farida Sufyan rasuwa!, Maman Samha da Sumaiha!! bayan haihuwan Da na miji.

lokacin: Jana'iza 11:00am

Venue: Kan titin Azaran Dabua Zaria City.

Yan uwa muna bukatar addu'ar ku gare ta don samun rahmar Allah Alfarmar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam.

Address

Kaduna

Telephone

+2348060837425

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin masoya Dr Ibrahim Umar kusfa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Dandalin masoya Dr Ibrahim Umar kusfa:

Shortcuts

Share