Abberh Gunnerh

Abberh Gunnerh

Share

Always be honest

11/11/2023

Friday vibes #

04/07/2023
18/09/2022

*KANA DAN KATSINA/ ZAMPARA/ KEBBI/ SOKOTO/ BORNO/ KADUNA*
*AMMA KANA TALLAN APC*

Da alama babu wanda aka kashe ko aka taba sacewa a cikin 'ya 'yanka, yayyinka, kanninka, matanka, 'yan uwanka ko danginka

1. Da alama a gidan da kake zama baka zuwa ko'ina

2. Da alama baka noma, ko a anguwanku kake noman

3. Da alama a gida kake koyawa yaranka karatun Islamiyya da Boko.

4. Da alama ka tara abincin shekara hudu a gidanka

5. Da alama kanka kawai kake tausayi ba talakawa ba.

6. Da alama akwai magani a gidanka basai kaje asibiti ba.

7. Da alama gidanka a kewaye yake da 'yan sanda koh sojoji.

8. Da alama ko kana yawo a gari ma kana cikin mota Mai tinted ne.

*JIKI MAGAYI*
*JIKI MAGAYI*
*JIKI MAGAYI*

Muna rokon Allah ka bawa Alh. Atiku Abubakar turakin adamawa mulkin Nigeria🇳🇬,
Da Gwamnoninmu, Senatocinmu, 'yan majalisar tarayya da jaha na PDP gaba daya Allah kayi riko da hannayensu ka taimakesu akan abubuwan da s**a sa a gaba na Alkhairi, Allah ya kwacemu daga mulkin zalunci, ya Allah ka zaunar mana da kasarmu lafiya.

Babu dabara babu wayau sai da tsoron Allah

10/08/2022

✨✨✨

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Kaduna