Zauran Qurani Da Sunnah

Zauran Qurani Da Sunnah Zauran Qurani Da Sunnah propagation of islam

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Da ace mutanan sama da na qasa za su hadu akan jinin mutum daya, da sai Allah ya tintsirard...
12/05/2026

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Da ace mutanan sama da na qasa za su hadu akan jinin mutum daya, da sai Allah ya tintsirarda su a cikin wuta.🌹🌹_

Tirmizy.

*🔶TUBA NA GASKIYA🔶* . _🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace : Wanda yake yin tuba daga aikata zunubi, kamar wanda bai aikata bane a...
12/05/2026

*🔶TUBA NA GASKIYA🔶* .

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace : Wanda yake yin tuba daga aikata zunubi, kamar wanda bai aikata bane asali.🌹🌹_

Ibn Majah.

*☘️Ya Ubangiji Ina Roqonka Shiriya Da Taqawa, Da Kamewa Da Wadata.🤲🏽*  _🌹🌹An kar6o daga Anas bn Malik R.A yace :  Manzon...
12/05/2026

*☘️Ya Ubangiji Ina Roqonka Shiriya Da Taqawa, Da Kamewa Da Wadata.🤲🏽*

_🌹🌹An kar6o daga Anas bn Malik R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : An lullu6e aljannah da abubuwan qi,kuma an lullu6e wuta da abubuwan sha'awa.🌹🌹_

Bukhari da Muslim

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa A Cikin Dare Akwai Wata Sa'a Wadda Bawa Musulmi Ba Zai Dace Yana Mai Roqon Allah Wan...
09/03/2026

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa A Cikin Dare Akwai Wata Sa'a Wadda Bawa Musulmi Ba Zai Dace Yana Mai Roqon Allah Wani Alkhairi A Cikinta Ba, Face Ya Bashi Wannan Abin.🌹🌹_

Muslim

*🔲KIRDADON DAREN LAILATUL QADR.🔲*  _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi kirdadon daren lailatul qadr a wutiri na goman qar...
09/03/2026

*🔲KIRDADON DAREN LAILATUL QADR.🔲*

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi kirdadon daren lailatul qadr a wutiri na goman qarshe a watan ramadan.🌹🌹_

Bukhari da Muslim

*☘️Ya Ubangiji Ka Saukarda Ni A Masauki Mai Albarka, Domin Kai Ne Mafi Alkhairin Masu Masaukai🤲*  _🌹🌹Manzon Allah S.A.W ...
26/02/2026

*☘️Ya Ubangiji Ka Saukarda Ni A Masauki Mai Albarka, Domin Kai Ne Mafi Alkhairin Masu Masaukai🤲*

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yana azumi sai ya mance ya ci ko ya sha, to ya cikashe azuminsa, domin Allah ne ya cida shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹_

Bukhari da Muslim

21/02/2026

شهر رمضان #

19/02/2026

Mu yawaita salati ga fiyayyen halitta a daren ranar juma'a da yinin ta

اللهم صل على محمد وعلى آل محمد ❤️

19/02/2026

Address

Kaduna
800102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauran Qurani Da Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zauran Qurani Da Sunnah:

Shortcuts

Share

Category