18/05/2025
Are you READY????
Allah ya taimaki NIGERIA π³π¬π³π¬π³π¬
18/05/2025
Are you READY????
Barkan mu da safiya Ιalibai
Assalamu alaikum πππ
Kwanan nan zamu Fara karatun Mathematics (watau Lissafi) da harshen Hausa, dan karfafa gwiwar abokan mu Ιalibai.
Dan Allah nima Ιalibi ne a duk inda ku ka ga kuskure ku sanar da ni nima in Ζaru.
Na gode πππ
04/04/2025
New Styles