26/05/2022
Kai Tsaye daga wajen Taron kaddamar da kwamitoci Nemo cigaba ga wannan kungiya Mai Albarka
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tistan Rigasa Ward, Tutor/Teacher, Rigasa, Kaduna South.
To promote a standard mode of modern Islamic Knowledge to our community and also help Schools and Teachers to be in a well adequate, environment and to promote peaceful coexistence between interfaiths
26/05/2022
Kai Tsaye daga wajen Taron kaddamar da kwamitoci Nemo cigaba ga wannan kungiya Mai Albarka
21/03/2022
Zagaye kenan da EXCO Sukayi, irin aikin dake Kara karfafa Makarantunmu da ita kanta kungiyar
19/03/2022
Aiki na Musamman na gwajin hawan jini da cutar sugar tareda Bada magani kyauta da TISTAN Health Unit s**a kaddamar, a garin Rigasa Wanda Wani bawan Allah Mai Suna Adamu Hayatu ke daukar nauyi yin hakan duk shekara
20/02/2022
After a successful fruitful Meeting with the Group Branch Leadership of Fityanul Islam
08/01/2022
Bismillahirahmanirahim
Sultan Abdul Hamid was a man of Tasawwuf. He was a disciple of the Shadhili Tariqa and a student of the Libyan Shaykh - Muhammad Zafir al-Madani (Rahima'ullah). The Sultan would attend his lessons in disguise to gain guidance before he was granted leadership. He would be seen participating in public gatherings of zikr on Thursday nights in Istanbul.
Sultan Abdul Hamid's wife said that he would never miss praying Salah on time. He would always read Dala'il al-Khayrat daily and recite salawat using a tasbih. In times of hardship and happiness, he would read Sahih al-Bukhari - and he had copies printed and distributed across the Muslim world. When disease spread in the lands of Islam, he asked the shuyukh to make khatms of Quran, Sahih al-Bukhari, Dala'il al-Khayrat and ask Allāh for cure. The protection of the Islamic caliphate was based upon Qur'an, Sunnah and the blessings of salawat upon the Rasūl ﷺ. This is the only way that our homes, communities, and our lands will be rectified and given victory once again.
Shaykh Mohammed Aslam (Hafida'ullah)
03/01/2022
Assalamu Alaikum warahamatullahi Ta'ala wabarakatuhu!!!
Lallai wannan kungiya Sam bataji dadin abinda ya faru ba dangane da kulle Makarantar Ulumu karkashin Jagorancin Malam Kabiru dake layin kwate Road.
Bisa lura da mukayi da yadda abin ke Faruwa, akwai yinkuri na nuna danniya da rashin Adalchi da bata suna aciki; saboda an kaucewa ka'idar maslaha da kuma juyar da hukuncin da Jami'an tsaro s**ayi sahihi!
Maganar da tunda dadewaa angano Hawaa ce, Amma saboda wadanda s**a faku akan maganar, sunada wata manufa na yinkurin bata Addinin Musulunci! Domin ai akwai manyan kungiyoyin Addinin Musulunci akasar nan! Meyesa ba'a biyar da maganar ta karkashinsu ba?
Saboda haka Muna kira ga hukumomin dasuke da ruwa da tsaki dangane wannan batu dasu tsayu kan Adalci ayayin da wannan kungiya bazata zuba idanu ba tana ganin irin wadannan! Masu fakewa da wata dama Dan kazanta Addini da tozarta Qur'ani da sunan wai kare hakkin Dan Adam!
Muna fatan Allah ya bayyanar da Gaskiya ya Kuma kunyata makiya Addinin Allah!
Lallai munyi bakin cikin Kulle wannan Babbar Makaranta
26/09/2021
Bayan kammala meeting na executive forum karkashin Jagorancin Chairman na TISTAN RIGASA WARD a yau 26th/9/2021 Allah ya taimako
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'uun!!!
Allah yayiwa kakar PRO na wannan kungiya Rasuwa, Mal. Sulaiman Umar Faidah zaa yi janazar ta da safiyar yau Allah ya jikanta ya gafarta mata
19/09/2021
18/09/2021
Assalamu Alaikum Jama'ar Mu Muna Maku Barka Da Zuwa Shafinmu, Allah (SWT) Ya Jurar damu cikin tafiyar Shugaba (S.A.W)