Centeral Mosque Kabba/Bunu

Centeral Mosque Kabba/Bunu To Promote and Educate Ummah Wether a Muslim or Christian

INEC CHAIRMAN MUST GO
08/02/2026

INEC CHAIRMAN MUST GO

08/02/2026
28/01/2026

*DAGA TASKAR MANZON ALLAH*(ﷺ)

09th-08-1447/28th-01-2026

Mauɗu'i: Zakka da hukunce hukuncen ta: 4 cikin 12
°°°°°°°° °°°°°
Ummu Salama ta kasance tana sa wasu mundaye na zinari, sai tace; y
Ya Manzon Allah(ﷺ) suma taska ne(wato dukiyar da ba'a fidda mata zakka)?, sai Annabi yace:"Duk abinda ya kai a fidda masa zakka, kuma aka fitar to ba taska bane"

(Hadisin ya nuna wajabcin fitar da zakkan zinari da mata ke kwalliya da shi matuƙar yakai nisabi, wato idan gold ɗin yakai 85.5 gram)

,{Saheehul Bn Majah;5582. Abu Dawud;1549》```

23/01/2026

Alhamdu Lillah Ala Kulli halin

To Promote and Educate Ummah Wether a Muslim or Christian

Address

Kabba/Bunu Centeral Mosque
Kabba
713101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Centeral Mosque Kabba/Bunu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share