دَورَةُ أَهْلِ النَّبِيﷺلِحِفْظِ الْحَدِيثْ

  • Home
  • Nigeria
  • Jos
  • دَورَةُ أَهْلِ النَّبِيﷺلِحِفْظِ الْحَدِيثْ

دَورَةُ أَهْلِ النَّبِيﷺلِحِفْظِ الْحَدِيثْ Dauratu Ahlin-NabiyyﷺLi-Hifzil Hadith is a certified program under Ar-Riyadh learning Academy Ltd.

ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAAHI WABARAKATUH Wannan makaranta mai albarka tana sanar da daukacin al'ummar musulmi cewa,...
30/07/2025

ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAAHI WABARAKATUH

Wannan makaranta mai albarka tana sanar da daukacin al'ummar musulmi cewa, sakamakon hutun makarantun boko da aka samu ta shirya wa daliban makarantun Islamiyya dake cikin Jos da kewaye Dauran haddan Hadisan Manzon Allah SallallaaHu AlaiHi Wasallam karo na hudu (Hadisai Dari Hudu 400). Don haka wanda duk ke da ra‘ayin sanya danshi yayi musharaka, ana buKatarshi da ya kawo yaran kamar haka;

Rana: Litinin 04th, August, 2025

Lokaci: 10:00(na safe), zuwa 4:00 (Na Rana)

Guri: Makarantar Hilton Modern Academy, Old Zangon Baki, Gangare.

Ma’assalamah

13/05/2025
07/05/2025

Karatun Hadisai daga bakin ɗaliba cikin wanda s**a haddace Hadisai 20 a cikin kwanaki 10 na karatu.

Address

Exland, Barkin Ladi Behind Central Mosque.
Jos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when دَورَةُ أَهْلِ النَّبِيﷺلِحِفْظِ الْحَدِيثْ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share