Jibwis Mista Ali Nhq Jos

Jibwis Mista Ali Nhq Jos

Share

True teachings of Islam and Sunnah of the prophet S.A.W

07/03/2025

Allah ya jikan ka baba Sa, eed Hassan jengre😭😭😭

02/03/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Insha Allah Yau lahadi 02/09/1446H / 02/03/2025M. Za,a bude tafsirin (Alqur'ani Mai girma) Wanda yake gudana a masallacin jumma'a na jibwis Goro commercial area Dake jahar gombe

Wanda SHEIK YUSUF SAMBO Rigachikun Tareda Hafiz Baffa itas gadau zasu Gabar na tsawon kwanaki 25 acikin wannan wata Mai Alfarma da muke ciki .

Karkashin jagorancin shugaban Majalisar Malamai na Kasa da kasa Assheik Muhammad sani Alhaji yahya jingir.

Karkashin kungiyan wa azin addinin musulunci jibwis nhqrt jos.

Muna rokon Allah swa ya kaimu darai da lfy 🤲

Photos from Jibwis Mista Ali Nhq Jos's post 01/03/2025

ALLHAMDULLIAH ALLHAMDULLIH Alkali Ustaz Abubakar Salihu Zaria YA SAUKA A KASAR NIJER BIRNI NIYAMI YANZU NAN DOMIN GUDANAR DA TAFSIR ALQU'ANI MAI GARIMA MUNA FATAN ALLAH YA BAWA MALLAN GAGARUMAN NASARA

01/03/2025

Assalamu alaikum,

Muna farin cikin sanar da al'umma cewa in Allah Ya yarda, za mu dinga kawo muku tafsirai kai tsaye yayinda ake gabatarwa. Da fatan zaku kasance da wannan kafa ko da yaushe domin samun karatuttukan musulunci daga bakin Malamai dabam daban, mun gode.

Ramadan Mubarak!

Want your school to be the top-listed School/college in Jos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Jos

Website

Address

Jos
Jos