Sheikh Barrister Aliyu Alhassan Sangei

Sheikh Barrister Aliyu Alhassan Sangei This is the ONLY Official page of Barrister - Ash-Sheikh Aliyu Alhassan Sangei ✅
NATIONAL SECRETARY JIBWIS, JOS NHQ.

KAI TSAYE……📌Daga Filin Camping Din Yan Agaji BAUCHI 2026 a Babban Filin Abubakar Tafawa Balewa Stadium.Yau Lahadi 15/Rjb...
04/01/2026

KAI TSAYE……📌

Daga Filin Camping Din Yan Agaji BAUCHI 2026 a Babban Filin Abubakar Tafawa Balewa Stadium.

Yau Lahadi 15/Rjb. 1447AH Sunday 04/01/2026 MD

Allah Ya Bada Nasara

❤️💞❤️

KAI TSAYE……📌Daga Filin Camping Din Yan Agaji BAUCHI 2026 a Babban Filin Abubakar Tafawa Balewa Stadium.Yau Lahadi 15/Rjb...
04/01/2026

KAI TSAYE……📌

Daga Filin Camping Din Yan Agaji BAUCHI 2026 a Babban Filin Abubakar Tafawa Balewa Stadium.

Yau Lahadi 15/Rjb. 1447AH Sunday 04/01/2026 MD

Allah Ya Bada Nasara
❤️💞❤️

Sheikh, Alhaji Aliyu Hassan SANGEI ESQ., daga cikin garin Bauchi tare da sauran Malamai Yayin halartar taro na NATIONAL ...
04/01/2026

Sheikh, Alhaji Aliyu Hassan SANGEI ESQ., daga cikin garin Bauchi tare da sauran Malamai Yayin halartar taro na NATIONAL CAMPAIGN JIBIWIS NATIONAL HEADQUARTER JOS

❤️💞❤️

Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir visited Terminus Market in Jos to express his sympathy following the recent fire ...
02/05/2025

Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir visited Terminus Market in Jos to express his sympathy following the recent fire incident and made a financial donation towards the reconstruction of the affected mosque and market. He appealed to the federal and state governments, as well as to wealthy individuals, to assist those impacted by the tragedy. Furthermore, he urged traders to conduct their business with honesty and integrity. He also called on the Plateau State Government to rehabilitate the market rather than relocate the traders, allowing them to continue their economic activities in the area. May Allah replenish what was lost. Amin.

Allah ya kara hangen nesa Allah yakara daukaka Da nisan kwana Allah yakara jagoranci Ya SHEIKH >>> Daga Nan Babban Masal...
25/04/2025

Allah ya kara hangen nesa Allah yakara daukaka Da nisan kwana Allah yakara jagoranci Ya SHEIKH >>> Daga Nan Babban Masallacin Yan Taya…

A Daren Jiya 12 Shawwal 1446 = 10 Maris 2025 Asheikh Muhammad sani Yahaya Jingre shugaban majalisar malamai ta kasa ya k...
11/04/2025

A Daren Jiya 12 Shawwal 1446 = 10 Maris 2025 Asheikh Muhammad sani Yahaya Jingre shugaban majalisar malamai ta kasa ya karrama Bakin NUC da s**a zo don sake duba aikin Jami'ar Fortune ( Fortune University) mallakar kungiyar JIBWIS NHQ jos, da Walima kuma ciki ikon Allah da QaddarawarShi ta sami hallartar manya Baki kusa da nesa wanda kuma Allah ya bada iko anci ansha Kuma ansha Nasiha .
Muna addu'ah yadda Asheikh ya gabatar mana da wanna walimar don zuwan NUC Allah Ya nuna mana ranar da zai sake kiran mu don murnar Fara karatu a wanan Jami'ar.
Ameen

RAHOTON NADE-NADE DAGA SHALKWATAN IZALA JOSSABON MATAIMAKIN SHUGABAN MAJALISAR MALLAMAI NA ƘASA NA BIYU - SHEIKH DALHATU...
10/04/2025

RAHOTON NADE-NADE DAGA SHALKWATAN IZALA JOS

SABON MATAIMAKIN SHUGABAN MAJALISAR MALLAMAI NA ƘASA NA BIYU - SHEIKH DALHATU ABUBAKAR HAKIMI (Shugaban Majalisar Mallamai na Jihar Lagos)

Sannan an faɗada ayyukan kwamitotin Kamar haka:

OFISHIN M***I NA YAN AGAJI
1. Sheikh Bar. Aliyu Alhassan Sangei (Shugaba)
2. Sheikh Abubakar Usman Mabera (Mataimaki)
3. Sheikh Dalhat Abubakar Hakimi (Mamba)
4. Ustaz Salihu Mustapha Bamalli (Sakatare)
5. Ustaz Babagana Mallam kyari (Mamba)

OFISHIN FATWA NA KASA
1. Sheikh Abdulrahman Isa Jega (Shugaba)
2. Imam Ja'afar Hussaini Jos (Mataimaki)
3. Ustaz Musa Alburhan (Sakatare)
4. Ustaz Adam Gadar Sogai (Mamba)
5. Ustaz Abdussalami Abubakar Jega (Mamba)

OFISHIN SA'IN ZAKKA
1. Sheikh Salihu Sulaiman Ningi (Shugaba)
2. Imam Bashir Umar Kashere (Mataimaki 1)
3. Dr Hassan Abubakar Dikko (Mataimaki 2)
4. Mallam Abdullahi SALIHU (sakatare)
5. Ustaz Ibrahim Muhammad Duguri (Mamba)
6. Ardo Mahmud (Mamba)
7. Ustaz Saeed Usman Riyom (Mamba)
8. Ustaz Kabir Ash-shikawi Zaria (Mamba)
9. Alh Kasim Yakub B.Ladi (Mamba(

OFISHIN UBAN MATASA NA ƘASA
1. Sheikh Madu Mustapha Maiduguri (Shugaba)
2. Hafiz Dr Shehu Ibrahim Abdullahi keffi Mataimaki)
3. Ustaz Mujahid Sheikh Saeed Hassan Jingir (Sakatare)
4. Alkali Abubakar Salihu Zaria (Mamba)
5. Ustaz Salihu Bukar Bauchi (Mamba)

Allahu Akbar! Allah Ya Jikan Baba Sa'i da Rahma, Sabbin Shugabannin mu Kuma Allah Ya yi riko da hannayenku.

Some Years Back Together with Fadilatu Ash- Sheikh Muhammad Sani yahaya Jingir  National Chairman Ulama’u Council JIBWIS...
19/03/2025

Some Years Back Together with Fadilatu Ash- Sheikh Muhammad Sani yahaya Jingir National Chairman Ulama’u Council JIBWIS JOS NHQ.

Gabatar da ta’aziyar Mai Girma Gwamnan Jahar Plateau Barr. Caleb Muftwang ga Shugaban Majalisar Malamai ta kasa da Matai...
15/03/2025

Gabatar da ta’aziyar Mai Girma Gwamnan Jahar Plateau Barr. Caleb Muftwang ga Shugaban Majalisar Malamai ta kasa da Mataimakan sa, mai girma gwamna muna godia bisa ga wannnan zumunci da Kayi.

Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima ya isa gidan Sheikh Sani Yahaya Jingir dake garin Jos domin ziyarar ...
15/03/2025

Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima ya isa gidan Sheikh Sani Yahaya Jingir dake garin Jos domin ziyarar ta'aziyyar rasuwar Sheikh Saidu Hassan Jingir. Cikin yar rakiyasa akwai mataimakinyar Gwamnan Jihar Filato Madam Piyo da kuma tsohon mataimakin kakakin majalisar dokokin taraiyar Nigeria Rt. Hon. Ahmad Idris Maje. Allah bada lada

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Barrister Aliyu Alhassan Sangei posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category