Kwamitin Wa'azin Matasa Reshen Dutse Uku

Kwamitin Wa'azin Matasa Reshen Dutse Uku Preaching and Education

MUHADARA Daga masallacin juma'a na Dutse Uku ƙarƙashin kwamitin wa'azin Matasa na reshen. maudu'in shine falalar watanni...
08/07/2024

MUHADARA

Daga masallacin juma'a na Dutse Uku ƙarƙashin kwamitin wa'azin Matasa na reshen. maudu'in shine falalar watannin muslinci ga musulmai. Mai gabatarwa Malan Auwal Usman ALLAH ya bada ikon aiki da abun da za'a karantar da mu Amin.

SANARWA!!!
08/07/2024

SANARWA!!!

07/07/2024
07/07/2024

اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ‎

Muna miƙa godiya ga ALLAH ma ɗaukakin sarki mai kowa mai komai. Da ya bamu ikon gabatar da muhadara karo na farko (1) acikin sabon masallacin Jumaʼa na reshen Dutse Uku. Wanda ɗaya daga cikin malaman mu kuma menba na kwamitin waʼazin Matasa na reshen Malan Musa Abdulmalik. ALLAH ya saka da alkairi ya ƙarama ilimi mai amfani Amin.

Mauduʼin Muhadarar shine : Riƙon Amana

Address

Dutse Uku Alhaji Auwalu Mai Siga Stree
Jos

Telephone

+2347067015274

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwamitin Wa'azin Matasa Reshen Dutse Uku posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Kwamitin Wa'azin Matasa Reshen Dutse Uku:

Shortcuts

Share