22/09/2024
Ina ma a ce gwamnatin tarayya zata samar da siminti ma mutanen da ambaliya ta afka musu.
Ta wannan hanyar sai ta karya farashin siminti a ƙasar yadda kowani talaka zai iya gina gidan zai rayuwa da iyalansa.
Sai abin da ya shafi kayan jinka, haka abinci da magunguna.
Ta dalilin taimaka ma mutane sai a karya farashin kaya sannan Naira sai ta yi daraja.
Allah muna roƙon ka ka ba mu damar gyara da kanmu.