Ma sha Allah
Wannan makaranta mai Albarka ta samu damar kai ziyara Gidan marayu tare zuwa zuwa wasu wurare daban dabam a cikin garin JOS.
Allah ya kara mana Kyautatawa tare Aikin da karantarwar Al_Qur'ani da Sunnah
Madarasatil Mahajjatul Baidha'a
MAHAJJATUL BAIDHA'A TAHFIZ JOS
Center for Qur'anic recitation
Allahu Akbar
Allah yajikan Dr. Muhammad Ayyub
30/10/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hassan Yahya Ibrahim, Majid Alhassan Sa'eed, Lawan Murtadha, Ummu Khalil Bint Khalil, Khalil S Galadima, Salihu Sulaiman, Umar Adam, Ibraham Gss Jjmj, Sahibul Quar An, Khalid Hussaini, Sh*ttu Umar Imam, Hafiz Hussaini
24/10/2025
Allah yasa Al_Qur'ani ya Cecemu ya kuma hada fuskokin nan a Aljannah
WALIMAR JUNE, 2023.
Rayuwa ba Qur'ani kamar rayuwa ce a gidan yari cikin kunji marar yanci.
اللهم اجعلنا من أهل القرآن الكريم
Dalibi: Hamza Adam Hamza Ibrahim
for more details: 08069693030
Mu shakata da wannan kalmomi masu cike da Ma'ana (AL-QUR'ANI)
Daliba: NUSAIBA KABIR
For enquiries: 08069693030
Ba a bautar Allah da Jahilci!
Don haka mu koma makaranta domin koyon Addini don mu gujewa fitnah ta Duniya da Lahira
DOMIN NEMAN KARIN BAYANI AKAN WANNAN MAKARANTA.
👇👇👇👇👇
08069693030
"Don haka idan kana son DUNIYA ka je ka koyi Al_Quran, haka idan kana son LAHIRA ka koyi Al_Qur'ani..."
😌
Don haka sai ka zauna lafiya Duniya da Lahira.
Click here to claim your Sponsored Listing.