Hello and good evening to all of us here may all our needs and wants to achieve.
Majema Youth For Progressive Change
Patriotic youth who have the zeal of changing the fortunes of majema
Happy weekend wishing us a happy Sunday full of blessings from God
14/01/2021
Wannan itace unguwar majema wacce take da tulin bukatu, tindaga ruwan sha, hanya, kwalbati,zuwaga bukatun al'umma masu neman jari, masu neman sana'a, masu neman abinyin sana'ar(masu adaidaita sahu da yan achaba, yan kasuwa) da sauransu muna kira ga masu halin cikin mu da masu zuciyar cikinmu da masu kishin cikinmu dasu dubi al'amarin su kawo mana dauki. Domin ance me zuciya ake fadawa biki ba mai dukiya ba
Click here to claim your Sponsored Listing.