Maulana Shehu Malam Tijjani Kano R. T. A
Tijjaniyyah Muslim Community Dadin kowa jos
Educating and creating awareness
Happy Friday
zo kaji waye ANNABI S. A. W a bakin maulana Inyass
Sayyadi Abdullahi Gombe Sarki, Allah ya qara failah
03/05/2026
03/05/2026
Alhdllh yayin gudanar da taron sauqan Alqur'ani mai girma na nan garin Dadin kowa jos Zawiyar Malam Bala
02/05/2026
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamualaikum warahmatullah. Insha Allah gobe akwai karatun Alqur'ani mai girma wanda aka saba gabatarwa a Zawiyar Malam Bala dake nan garin Dadin kowa jos. a wannan karon karatun dai samu jagoranci Maulana Shehu Harisu Kakakin Faidah Jos, wanda za'ayi kamar haka.
Rana: Gobe lahadi 2/may/2026
Lokaci: 9:00am
wuri: Zawiyar Malam Bala Dadin kowa jos south
A huta lafiya Maulana Lisanul Faidah
Dan uwa Sayyadi Ridallah Misau. Allah ya qara failah
Agisna ya Rusulullah
majalisin Dan'uwa Sayyadi Tijjani Dadin kowa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Jos
930007(ANGLOJOS),930008(BUKURU),930010(VOM),930011(FEDERALSECRETARIAT),AND933009