With The Cruise Spotter – I just got recognized as one of their top fans!
Anas Sabo
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Anas Sabo, Educational consultant, No. 3, Sule Lamido Way, Dutse, Jigawa.
CDCFIB Recruitment: If you've successfully written your own CBT exams, share your experience in the comments.
11/11/2025
TIRƘASHI: Ashe Mahaifinsa Ma Jan Wuya Ne, Birgediya MM Yerima Mai Ritaya Kenan, Mahaifin Matashin Soja AM Yerima
11/11/2025
KA JI MAZAN FAMA: Wannan shi ne AM Yarima sojan da ya tsaya gaba da gaba da wike, ya kuma hana shi wuce wurin da wike ya so zuwa. An ce kaf Nijeriya Tinubu ne kaɗai ya fi Wike tasiri amma yau Allah ya nuna masa aya ko zai hankalta ya daina ɗagawa da wulaƙanta mutane, ga shi yaron da a haife ya haife shi amma wulaƙanta shi kuma s**a yi cacar baki.
Daga cikin maganganun da ya faɗa wa wike su ne:
1. Ni jami’i ne da aka ɗauka kuma ina da gaskiya da rikon amana.
2. Ba zan yi shiru ba ba kuma za ku saka ni yin shiru ba.
3. Ba za mu kashe kowa ba.
4. Ni ba wawa bane ni janar ne mai taurari uku.
5. Ni ina magana kuma jami’in ‘yan sanda yana magana ina aiki kan umarni.
Wane irin fata za ku yi masa?
Ku yi following ɗina domin samun ingantattun labarai masu ƙayatarwa da gamsarwa.
774 Local Governments in Nigeria, Represent Your Local Government let's See the LGA that has most people here.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Jigawa
720101