28/04/2026
Umar Namadi
Ma Sha Allah" karatun AlQur a ani Abune mai kyau ga dukkan Musulmi Amma magana ta Gaskiya Adalcinka ne zaisa musake zabanka Haryanzu GURJAWA, Muna dakon aikinku State. ko local government O projet A ,Gurjawa karamar hukumar Taura jihar JigawaGurjawa karamar hukumar Taura jihar Jigawa
28/04/2026
With Gurjawa karamar hukumar Taura jihar Jigawa – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
28/04/2026
Hamza Muhammad Gurjawa
INNA LILLAHI WA INNA LILLAHIR RAJI'UN.
Condolence to my self and my family again for the losing of our brother
Murtala Kurma
It's Allah that created us and is he the one and oneness of him shall call us to turn to him .
I pray that almighty Allah continue to rest your soul in jannatul firdausi (Amin).
And Allah pardon your soul and continue to make easy for your soul.
Allah ya maka gafarta maka zunubanka ya kuma sa Aljannatul firdausi ce makomarka .
Amin.
25/04/2026
Lawan Majia
Muna Godiya da wannan Gudunmawa taka
Tsawon Shekaru 3 na Mulkin APC Babu wani aikin Azo agani a Garin Gurjawa.
hatta Primary ɗin sa da take neman Rushewa Sai Megidan mu ne Alh. Aliyu Majiya Majia Ya Gyara musu ita,
Wutar Lantarki Tana Yawo a Karamar Hukumar Taura amma ta Gagara shiga Garin Gurjawa.
Don Haka Muna Goyon Bayanku,
Allah ya Kawo muku mafita Al'ummar Garin Gurjawa Umar Namadi Asiwaju Bola Ahmed Tinubu All Facebook Friends Comrd Usman Alasan Jigawa State Radio Sulaiman Bin Dahiru Chirin
24/04/2026
Sako yafara Isa
Al’ummar Gurjawa da ke karamar hukumar Taura a Jihar Jigawa sun yi zanga-zangar lumana kan rashin abubuwan more rayuwa a yankin.
Arewa Updates ta rawaito cewa, wannan na cikin sanarwar da ɗan gwagwarmaya Comrade Usman Alasan ya fitar ranar Alhamis 23 ga Afrilu 2026 a madadin alʼummar yankin.
Ya ce, al’ummar sun fito ne domin nuna damuwa kan matsalolin rashin ruwan sha da karancin kayan aiki a asibiti da kuma lalacewar makarantu.
Haka kuma, al’ummar sun bukaci gwamnati a matakin jiha da karamar hukuma su dauki matakan gaggawa domin magance matsalolin da suke fuskanta a yankin.
23/04/2026
Comrd Muhajjalen Usman
we have never benefited any project from this government.
Umar Namadi
husaini
All Facebook FriendsAsiwaju Bola Ahmed Tinubu
Abba Sani Pantami
JIGAWA STATE A.P.C SOCIAL MEDIA GUMEL CHAPTER
Kabiru Muhammad Haske
23/04/2026
Comrd Usman Alasan
Dukda tarin kuri'u da gudun mawar da alumar Garin GURJAWA dake yankin karamar hukumar TAURA JIHAR JIGAWA S**a bayar wajen kafa wanna gobnatin, har yanzu Babu wani abu da s**a amfana dashi.
Ganin yadda gobnatin tanuna halin ko in kula, hakan yasa alumar ta GURJAWA ta dau matakin zanga-zanga cikin lumana domin nunawa gobnati halin da take ciki na rashin wadataccen ruwan sha, karanchi magani da kayan aiki a asibiti don inganta lafiyar al'uma, dakuma barazana ta lalacewar makarantun primary da secondare.
Da wannan muke kira ga shuwagabanni tun daga kan matakin Governor har izuwa shugaban karamar hukuma da su Duba lamrin al'umar Gurjawa tunkafin lokhachi ya kure musu.
Comrd Usman Alasan..✍️
22/04/2026
HANYAR NEMAN MAFITA🤝🤝👏
AGARIN GURJAWA...
Ayau kenan yayinda al'ummar garin GURJAWA karamar hukumar taura jihar jigawa s**a fito zanga-zangar lumana domin su nunawa hukuma halin da suke ciki na abinda ya shafi aikin t**insu na 2 kilometers 🛣️🛣️🛣️ dakuma aikin wutar lantarkinsu wacce talalace tsawon lokaci ,
Dawannane muke Neman mahukunta dama duk Wanda abin yashafa da suduba wannan gari Mai dauke da dumbin mutane akan wann bukatun nasu .
Sabida agarin GURJAWA ne sukeda
Aikin Gwamnatin jihar zero...
Aikin house of Rep zero...
Aikin house of assembly zero
Aikin karamar hukuma taura zero...
Kai takai da sunaganin cewa sufa anmace dasu Baki Daya....
Muna rokon Allah yakawo mana mafita AGARIN GURJAWA🤲🤲🤲...
✍️✍️✍️S.A gurjawa p.r.o gurjawa matasa ina mafita
21/04/2026
A yau kenan yayin da matasan garin Gurjawa dake mazaɓar Majia, Taura Local Government, Jigawa State s**a gabatar da Zanga Zangar lumana a bakin t**i idan s**a gabatarwa da H.E Danmoɗi matsalolinsu da yadda mahunta s**a wofantar dasu. wannan Zanga Zangar lumana ta gudana ne karkashin jagorancin ƙungiyar GURJAWA MATASA INA MAFITA
Some of the cardinal problems the youth demonstrated against include the absence of electricity, 2k road from junction to the town, lack of clean water and the need for senior secondary school.
However, we have three poling units with massive votes but yet zero project for three years.
STATE GOVT. ZERO PROJECT
SENATOR ZERO PROJECT
REP. ZERO PROJECT
HOUSE OF ASSEMBLY ZERO (FOR 3 YEARS)
LOCAL GOVT. ZERO PROJECT
It is high time for us to earn something in return to the number of votes we produced.
Babangida Hussaini
Wada Taura
Shuaibu Hambali
FM 104.9 Hadejia
SIYASAR JIHAR JIGAWA
SIYASAR TAURA LOCAL , JIGAWA STATE