25/09/2026
cigaba da tafsir da Ustaz Abdussalam Abubakar Jega yake gabatarwa duk sati a Masallacin Yan Haya Dakora, Jega.
Allah Ya saka wa Ustaz da alheri, Ya ƙara masa ilimi da hikima, Ya kuma amfanar da mu da abin da yake koyarwa. 🤲