02/11/2025
Alhamdulillah🤍🥰🥀
Muna taya murna ga shuban Ulumiddin islamiyya Ni'ima Area Jega Assayid Arifi Imam Nuru Hussaini Jega akan samun matsayi daga mataimakin mataimakin shugaban masu wa'azi na jaha zuwa shugaban masu wa'azi na Ƙungiyar fityanul Islam Kebbi State chapter.
Dafatan Allah ta'ala ya sanya albarka ya bada ikon sauke nauyin da ya rataya akai.
✍️Ulumiddin media team