Jumu'at Mosque Birnin Yari Jega

  • Home
  • Jumu'at Mosque Birnin Yari Jega

Jumu'at Mosque Birnin Yari Jega This page was created, for the purpose of broadcasting activities of the aforementioned mosque, incl

من صام رمضان وأتبعه ستا من شوال كان كصيام الدهر. رواه مسلم وأبو داود والترمذي والنسائي وابن ماجه
31/03/2025

من صام رمضان وأتبعه ستا من شوال كان كصيام الدهر. رواه مسلم وأبو داود والترمذي والنسائي وابن ماجه

🤲🤲🤲🤲🤲
05/01/2025

🤲🤲🤲🤲🤲

08/04/2024

ABINDA YA KAMATA MUTANE SU SANI GAMEDA GANIN WATA.

24/02/2023

Imam Bashir Muhammad Jega

HANNUNKA MAI SANDA: ZABE 2023

24/02/2023

IMAM BASHIR MUH'D JEGA

BREAKING NEWSAlhamdulillah! Bayan tabbatarda ganin wata a wasu sassa a Nigeria da kuma Maqwabtanmu Niger, harma a qarama...
11/05/2021

BREAKING NEWS
Alhamdulillah!
Bayan tabbatarda ganin wata a wasu sassa a Nigeria da kuma Maqwabtanmu Niger, harma a qaramar hukumar mulki ta Jega (KIMBA), muna sanarda Al'ummah cewa zamu gabatarda Eidinmu a gobe Laraba 1st Shawwal 1442, dai-dai da 12th May, 2021, da misalin qarfe 9:00 am.
WURI: Masallacin Eidi dake kusa ga Makarantar bokon Birnin Yari Jega, Kebbi State.

🕌 *JUMU'AT MOSQUE B/YARI* 📕_ Juma'a 24 Zulhijjah 1441. 14th August, 2020_*HUDUBAR JUMA'A**Bankwana da Shekara, Muhimmanc...
17/08/2020

🕌 *JUMU'AT MOSQUE B/YARI* 📕

_ Juma'a 24 Zulhijjah 1441. 14th August, 2020_

*HUDUBAR JUMA'A*

*Bankwana da Shekara, Muhimmancin lokaci da kuma illar kashe-kashe* 📕

TSOKACI: *"Duniya wurin zamane qanqani, mutane da yawa sun zaunata amma sun gushe sun barta, abu mafi muhimmanci shine aiki na qwarai wanda mutum yayi da za'a sanya masa cikin mizani yayi sanadiyyar shigarsa Aljannah*"

-IMAM BASHIR MUHAMMAD JEGA

👇👇

Address

Near Birnin Yari Model Primary School

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jumu'at Mosque Birnin Yari Jega posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your school to be the top-listed School/college?

Share