Al-Ibdal Litahfizil Qur'an Jalingo

Al-Ibdal Litahfizil Qur'an Jalingo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-Ibdal Litahfizil Qur'an Jalingo, Tutor/Teacher, CBN Jalingo, Jalingo.

28/05/2026
27/05/2026

عيدكم مبارك تقبل الله منا ومنكم صالح الاعمال

Wasu daga cikin masu karatu kullum sansamu halartar library na musulunci da wannan jaha domin fadada bincike ✅Musabbabin...
23/05/2026

Wasu daga cikin masu karatu kullum sansamu halartar library na musulunci da wannan jaha domin fadada bincike ✅

Musabbabin zuwa yazo bayan gayyatar da mamallakin wannan library yayiwa wannan makaranta domin domin yimusu alkalancin musabaqa kuma alhamdulillah munje kuma munyi lafiya kuma mundawo lafiya❤️

Wasu 6angare na masu Kwana Allah ya Taimake mu yasa Qur'ani ya zama Hujja garemu ba Hujja Akan mu bah Amin
23/05/2026

Wasu 6angare na masu Kwana Allah ya Taimake mu yasa Qur'ani ya zama Hujja garemu ba Hujja Akan mu bah Amin

Wurin Bada Hutun Sallah Daga Wannan makaranta mai Albarka Al~Ibdãl Litahfeezil Qur'an kareem Jalingo Jazakumullahu khair...
17/05/2026

Wurin Bada Hutun Sallah Daga Wannan makaranta mai Albarka Al~Ibdãl Litahfeezil Qur'an kareem Jalingo Jazakumullahu khairan Allah ya nuna mana Lafiya🤲❤️

Munayiwa shugaba Hafiz Musab Ismail chediya barka da sallah da kuma barka da wannan rana ta juma,ahda adduaAllah yakara ...
27/03/2026

Munayiwa shugaba Hafiz Musab Ismail chediya barka da sallah da kuma barka da wannan rana ta juma,ah
da addua

Allah yakara sutura duniya da lahira

27/02/2026

shugaba Allah yamaka muwafaqa

Muhadara Dake Gudana a wannan MAKARANTA MAI ALBARKA Tare da Shaikh: Abdulhamid Ishaq da Alaramma Sahabi Allah ya Qara Al...
02/02/2026

Muhadara Dake Gudana a wannan MAKARANTA MAI ALBARKA Tare da Shaikh: Abdulhamid Ishaq da Alaramma Sahabi Allah ya Qara Albarka🤲🏻

Address

CBN Jalingo
Jalingo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Ibdal Litahfizil Qur'an Jalingo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category