Baba ado da tare da amaryarshi Allah yabada zaman lpy Ahmad MubarakAdam A
Ahmad Mubarak shalelen adam a Zango
Kannywood industry
18/01/2022
Hbd yaya abale hikima
18/01/2022
29/02/2020
Coronavirus: Mu Jingine Siyasa Mu Tunkari Kawar Da Ita - Atiku Ga Buhari - Muryar 'Yanci Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya shawarci gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta mayar da hankali tare da zage damtse wurin daukan mataki kan Coronavirus. An samu bullar cutar na farko ne a jihar Legas a ranar Alhamis, yayin da an samu bullar cutar a wasu kasashen duniya 12 cikin sa....
26/02/2020
Yanzu Yanzu: Gwamnati ta kwace gidajen Buba Galadima da kamfaninsa - Sharp Reporters | First to tell it... Hukumar kula da kadarorin gwamnati na Najeriya, AMCON ta kwace gidajen fitaccen dan hamayya kuma tsohon na hannun daman shugaban kasa Muhammadu Buhari, Injiniya Buba Galadima, tare da kamfaninsa.
23/02/2020
ZAN DINGA BAYAR DA TALLAFIN DUBU GOMA A KO WANNE JUMA'A IN SHAA ALLAH. DUK WANDA YAKE BUKATA SAI YA FADA MIN AMFANIN DA ZAIYI DA KUDIN IDAN YA SAMU!! KA RUBUTA KAYI TAGGING DINA A__
Inji jarumi Adam a zango
22/02/2020
WLHY INA KEWARSHI
Ko kana kiwar Tsohon Shugaban kasa Good luck ebele Jonathan a Matsayin ka na Dan Arewa ?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the school
Telephone
Website
Address
Iwo
MUBARAK