28/10/2025
JAWABIN GODIYA DA BANGAJIYA
A madadin Magajin Gari Foundation, muna mika godiya ta musamman ga duk mahalarta taron yaye dalibai mata 30 da s**a kammala horo a fannoni daban-daban na sana’o’i a fadin karamar hukumar Ikara.
Muna godiya da jinjina ta musamman ga:
Hon. Chairman Ikara Local Government, Alh. Bashir Muhammad Dogon Koli,
Professor Shehu Usman Adamu Danfulani,
Professor Aminu Umar,
Dr. Auwal Yunusa,
Limaman Izala da Darika
Hon. Mustapha Aliyu Yariman Damau,
Hon. Muhammad Relly (GM KADA),
Hon. Yusuf Bala,
Alh. Sani Umar Galadima Yariman Zazzau (District Head of Ikara),
Alh. Dr. Aliyu Sulaiman (Sarkin Ikara),
Hon. Councilor Ikara Ward,
Hon. Councilor Jamfalan Ward,
Alh. Dahiru Isah (Legal)
Mal. Muhammad (Education Secretary)
Jamian tsaro,
da kuma shuwagaban nin addini, masu rike da sarautu, abokai, matasa da mata gaba ɗaya.
Godiya gare ku bisa goyon baya, halarta da gudunmawar ku wajen ganin an samu nasarar wannan gagarumin taro. Allah Ya saka da alheri, Ya kara hadin kai da cigaba a cikin al’umma.
Sanarwa daga:
Ofishin Director,
Magajin Gari Foundation