Mallam Suleiman Yahaya Sarki Ikara

Mallam Suleiman Yahaya Sarki Ikara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mallam Suleiman Yahaya Sarki Ikara, Educational Research Center, Ikara.

Darasin Yau in sha Allah. Allah Ya jikan iyayenmu da malamanmu da zurriyyarmu.
06/08/2023

Darasin Yau in sha Allah.

Allah Ya jikan iyayenmu da malamanmu da zurriyyarmu.

*Who is in for six days of fasting?**The Prophet ﷺ said:*"Fasting on 'Ashura expiates the sins of the preceding year". *...
25/07/2023

*Who is in for six days of fasting?*

*The Prophet ﷺ said:*
"Fasting on 'Ashura expiates the sins of the preceding year". *_Muslim 1162_*

"Fast the day of 'Ashura, and be different from the Jews with regard to it; fast the day before it or the day after it." *_Musnad Imam Ahmad_*

"Next year, if Allaah wills, we will fast on the ninth day". *_Muslim 1916_*

"It is sufficient for you to fast three days every month, because for every good deed, you will have (the reward of) ten like it, so that will be like fasting for a lifetime" *_Bukhaari 1874_*

*May Allah ease it and May He not deny us the rewards therein*

Muharram is the first month of the hijrah calendar and also a sacred month.While you might be tempted to wish people a h...
19/07/2023

Muharram is the first month of the hijrah calendar and also a sacred month.

While you might be tempted to wish people a happy new year, remember that there is no basis for it in the deen and the Prophet ﷺ never did. Refrain from it.

Here are some things to take note of in this month

“Ya Allah Ka Nuna Min Gaskiya a Matsayin Gaskiya, Sannan Ka Shiryatar Dani Na Biya.Ka Nuna Min Qarya Qarya ce Sannan Ka ...
13/07/2023

“Ya Allah Ka Nuna Min Gaskiya a Matsayin Gaskiya, Sannan Ka Shiryatar Dani Na Biya.
Ka Nuna Min Qarya Qarya ce Sannan Ka Shiryatar Dani Na Qaurace Mata”

~ Umar Bn Khattab (RA)

Trusting Allah in moments of despair might be hard but you  should understand that that is when you need it the most. In...
10/07/2023

Trusting Allah in moments of despair might be hard but you should understand that that is when you need it the most. Instead of losing hope, you should rather focus on using it as a means of seeking reward and getting closer to Him.

‘KAYI ADDU'A MAI YAWA’“Ubangijin ku Yace Ku Kiraye Ni Zan Amsa Muku”.~ Q 40:60✍️ Ibrahim Sani Ikara
27/06/2023

‘KAYI ADDU'A MAI YAWA’
“Ubangijin ku Yace Ku Kiraye Ni Zan Amsa Muku”.
~ Q 40:60
✍️ Ibrahim Sani Ikara

“01 ⏬”🌃 ABUBUWAN DA YA KAMATA A AIKATA RANAR ARAFAH 🌃1- Tahajjud2- Azumi3- Sallar Walha (Dhuha)4- Ƙoƙarin Yin Salla Akan...
27/06/2023

“01 ⏬”
🌃 ABUBUWAN DA YA KAMATA A AIKATA RANAR ARAFAH 🌃

1- Tahajjud
2- Azumi
3- Sallar Walha (Dhuha)
4- Ƙoƙarin Yin Salla Akan Lokacin ta
5- Yin Azkar Na Safiya da Yammaci
6- Karatun Alƙur'ani
7- Yawaita Salati Ga Annabi SAW
8- Yawaita Addu'a
9- Bayar da Sadaƙa
10- Ƙarin Kulawa Ga Iyalai (Ta Hanyar Hidimomi Gwargwadon Iko)
11- Nisantar Saɓo
12- Rage Lokacin Hawa Kafafen Yaɗa Labarai
13- Yawaita Istigfari
14- Yawaita Zikiri; Kabbara, Hailala da Hamdala.

“ALLAH YA KARƁI IBADUN MU 🤲”
✍️ Ibrahim Sani Ikara

“02 ⏬”🌃 MUHIMMANCIN RANAR ARAFAH 🌃~ Rana ce da Allah ya Tabbatar da Musulunci.  An Ruwaito daga Umar Bn Khattab (RA), Ak...
26/06/2023

“02 ⏬”
🌃 MUHIMMANCIN RANAR ARAFAH 🌃

~ Rana ce da Allah ya Tabbatar da Musulunci.
An Ruwaito daga Umar Bn Khattab (RA), Akwai wani lokaci da wani Bamajushe yace Ya Kai Shugaban Muminai !, Akwai wata Aya a Cikin Littafin ku mai Tsarki Kuma duk kuna Karanta ta, da ace mu aka saukarwa da ita da mun ɗauki wannan Rana (Da aka saukar da ita) ranar farin ciki a gare mu. Umar Bn Khattab ya Tambaye shi wacce Aya ce wannan ?, Sai Bamajushen yace: ‘A Yau ne na Cika Muku Addinin ku Kuma Na Cikashe Muku Ni'ima ta sannan na Yarje Muku Musulunci a matsayin Addini; 5:3’. Sai Umar Bn Khattab yace masa: “Babu Kokonto, Mun san wuri da Lokacin da aka saukar da ita ga Annabi SAW, Ranar Juma'a ne Kuma Annabi yanq tsaye a Arafah (Yana Aikin Hajji)”.

~ Azumtar Yinin Yana Kankare Zunuban Shekara Biyu.
Abu-Ƙatãdah (RA) yace: An Tambayi Annabi SAW game da Azumin Ranar Arafah sai yace: “Azumin Ranar Arafah yana Kankare Zunuban Shekarar da ta Gabata da Wadda zata zo”.

~ Rana ce da Tafi Cancanta Ayi Addu'a.
Annabi SAW yace: “Mafifiyar Addu'a ita ce ta Ranar Arafah, Sannan Mafi Alkhairin Abin da ni da Annabawan da S**a zo Kafi na Suke Faɗi Shine; ‘Na Shaida Babu Abin Bautawa Bisa Cancanta da Gaskiya Sai Allah Bashi da Abokin Tarayya'”.

~ Rana Ce Ta Ƴanta Bayi Daga Wuta.
A'isha (RA) tace Annabi SAW yace: “Babu Ranar da Allah Yafi Ƴanta Bayi a Cikinta Irin Ranar Arafah”.

📚 Sahih Bukhari
📚 Sahih Muslim
📚Sunan At-Tirmidhy

✍️ IbrahIbrahim Sani Ikara Ibrahim Sani IkaraaIbrahim Sani Ikara

Anas Bn Malik Ya Ruwaito Cewa Annabi SAW Yace: “Duk Wanda Yake so Allah ya Budada Masa Arzikin sa Kuma Ya Kara Masa Nisa...
26/06/2023

Anas Bn Malik Ya Ruwaito Cewa Annabi SAW Yace: “Duk Wanda Yake so Allah ya Budada Masa Arzikin sa Kuma Ya Kara Masa Nisan Kwana; to Ya Sada Zumunta”.

~ 📚 Sahih Bukhari.
📝 IbIbrahim Sani IkaraaIbrahim Sani IkarakIbrahim Sani Ikara

Address

Ikara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mallam Suleiman Yahaya Sarki Ikara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share