Deenul Islam Schools Mando Kaduna

Deenul Islam Schools Mando Kaduna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Deenul Islam Schools Mando Kaduna, School, Igabi.

Bayan Kammala Karatu…. Dalibai Sun Fara Maraja’ar Karatunsu Daya Bayan DayaYayinda Malamai Suke Sauraronsu Domin Musu Gy...
19/04/2026

Bayan Kammala Karatu….

Dalibai Sun Fara Maraja’ar Karatunsu Daya Bayan Daya

Yayinda Malamai Suke Sauraronsu Domin Musu Gyara Gyare

Allah Ya Bada Sa’a

Deenul Islam Schools Mando Kaduna

18/04/2026

Muna Alfahari Da Ku

Muna Yiwa daukacin Malamai Fatan Alkhairi 🙌🏾🙌🏾.  Da Fatan Mun Dawo Hutu LafiyaAllah Ya Kara Muku Kwarin Guiwa AmeenDeenu...
12/04/2026

Muna Yiwa daukacin Malamai Fatan Alkhairi 🙌🏾🙌🏾. Da Fatan Mun Dawo Hutu Lafiya

Allah Ya Kara Muku Kwarin Guiwa Ameen

Deenul Islam Schools Mando Kaduna

Al-Markazul Elmy na farin cikin sanar da ‘yan uwa ɗalibai cewa a yau za a dawo da karatun littafin الشفا wanda Malam Abd...
11/04/2026

Al-Markazul Elmy na farin cikin sanar da ‘yan uwa ɗalibai cewa a yau za a dawo da karatun littafin الشفا wanda Malam Abdurrazak yake gabatarwa a Masallacin Zaria Road.

Allah Ya ba da ikon halarta. 🤲📚

Deenul Islam Schools Mando Kaduna

09/04/2026

الحمد لله

06/04/2026

Malam Ahmad📸✨⚡️

05/04/2026

Deenul Islam Schools Resumes

03/04/2026

Deenul Islam Schools set to resume academic activities tomorrow, Saturday 4th April, 2026.
Allah Ya Kaimu.

Eid From The Staffs⚡️✨🫶🤝🙌🏾
22/03/2026

Eid From The Staffs⚡️✨🫶🤝🙌🏾

Eid
20/03/2026

Eid

12/03/2026

Allāhu Akbar! 🌙

Cikin wannan fasting na Ramadan, mun ga signs na ikon Allah sosai.
A farkon kwanaki, weather ya kasance cold, ko’ina akwai sanyi da cool breeze. ❄️
Daga baya kuma a hankali weather ya canza zuwa hot, rana tana haskawa sosai. ☀️
Yau kuma ga rain yana sauka, yana kawo rahama da sanyin zuciya. 🌧️

Subḥānallāh! Allah Mai iko ne — He controls every weather and every moment. ✨

09/03/2026

Alhamdulillah…. Munyi Hutun Sallah

Zamu Dawo Makaranta 4th April, 2026
Allah Ya Kaimu

Address

Igabi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Deenul Islam Schools Mando Kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category