Saraki media team

Saraki media team Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Saraki media team, Ibadan.

Bazamu rabawa kowa form da kowacce niyya ta yaudara ba, idan zamu bada jari ko tallafi zamu wayi gari mu sanar daku kuzo...
21/08/2026

Bazamu rabawa kowa form da kowacce niyya ta yaudara ba, idan zamu bada jari ko tallafi zamu wayi gari mu sanar daku kuzo ku karba! ~Hon Abbas Saraki

Awata magana da yataba fadawa wasu mata das**a kai masa ziyara karkashin jagorancin shugabar matan jam'iyyar NDC ta karamar hukumar Takai Hajiya Sawaida mai capacity. Wannan magana ta biyo bayan nuna masa ire-iren forms din da Barrister ya rarrabawa mata amatsayin shaidar dazai tallafa musu idan Allah yabashi nasara anma haryanzu baiyi hakan ba.

Muna sane da sabon shirinsu da kwamitittikan das**a kafa wadanda kebin mutanen das**a batawa da wadanda s**a tozarta saboda banbancin ra'ayi akan suyi hakuri zasu gyara kurakuren das**ayi idan aka sake basu dama😃 wannan itace yaudara mafi girman da mutane zasuyi danasani idan s**a yarda ita hars**a sake amincewa wakilin nan.

Saraki/Sardauna dukda basuda kujera anma sun nuna kwarin gwuiwa da kishin kawo cigaba acikin karamin lokaci donhaka muna tallata muku su da nagartarsu da cancantarsu idan har cigaba muke bukata mubasu dama idan har basuyi abunda s**a futar da al'umma kunya ba bazamu sake tallata muku suba📌

Saraki media team
MD Ibrahim Kyari Sumaila
Abdullahi Maikano Adamu
Saraki political Vanguard Isah Sulaiman Buban Kachako

20/08/2026

S A R A KI S A R D A U N A G I D A G I D A By Hajiya zuwaire Garkuwan matan kachako ward.

Saraki media team
Umar Usman Uuk
Bashir Hassan Shariff
Muttaka Uba Saraki
Abdulazeez Nura Haske

Kai tsaye kenan daga garin taushen kaji mazabar bagwaro, inda kwamatin social media na gidan dan takarar majalissar tara...
20/08/2026

Kai tsaye kenan daga garin taushen kaji mazabar bagwaro, inda kwamatin social media na gidan dan takarar majalissar tarayya tk da sml hon Abbas uba saraki muka kai ziyarar dan gane da wayarwa mutane kai dan gane da zabar jam iyyar N D C

Saraki media team Takai chapter

20/08/2026

An daina Yaudaran mu.
Mun gano bazamu qara Tura FANKO ba.

20/08/2026

ABIN KUNYA KARABASU DA KUJERIN SU KUMA KANASO SU DORAMA TAKA KUJERAR.

Shin ko zaku iya tuna yawan HOD's da deputy HOD's da Takai LG take dasu kafin zuwan Barrister da yadda s**a rasa matsayinsu sbd ALGON ne yakaisu❓

Bawai iya HOD ba harda Director saida s**a bi hanya aka sauke shi saboda ba layinsu daya ba kuma abun haushin babu kujera ko daya das**a iya dawo da ita karamar hukumar Takai asararsu akayi! Sudai burinsu alokacin su kuntatawa yan adawa.

Idan muka dawo kasa ma'aikatan asibitoci da malaman makarantu aka riqa yimusu transfer ta wukakanci domin kawai a kuntata musu da nuna musu basuda gwamnati wadda hakan ya maida karamar hukumar Takai baya sosai anma saboda mantuwa yanzu suke neman gudunmowarsu zasu sake yaudararsu kafin su sake samun dama.

Mutum yana iya mantuwa saidai kana iya tunatar dashi domin yasani cewa zaiyi sake jefa kansa izuwa ga halaka asiyasance wadda tsalle daya zakayi kafada anma saikayi dubu baka futo ba! Da wannan muke kira agareku ranar daukar fansa na zuwa wadda ranar dazakuyi musu hukunci babu kowa daga ku sai takardun zabe sai Allah✍️

Alokutan da idanuwansu s**a rufe basa tunanin siyasa ce zata iya canzawa burinsu kawai suga wadanda suke kan wadannan kujerun a masifa cikin hukuncin Allah saiga shi yau suna bukatar hadin kawunanku.

Makiyi dai makiyi ne kuma bazai taba sonka ba 🤣

Saboda Haka kuzo muyi Hon. Abbas Ubah Saraki da Alheri.

Hon Umar Algamawy
APN HAUSA
Hasheem Salihu
Bashir Hassan Shariff
Hon Abbas
Sardaunan Takai
Jinjiri Gambo

Fa'izu Sulaiman Abdullahi
Sanusi Suleiman K

20/08/2026
20/08/2026

MUNA JI KUMA MUNA SAURARO
BAZAMUYI GANGANCHIN MAIMAITA GIDAN JIYA BA.
SARAKI ALKHAIRI NE ✌️✌️

19/08/2026

JAN HANKALI GAMI DA DOGON NAZARI GA DUK MAI HANKALI DA TUNANIN MAKOMAR YANKIN TAKAI DA SUMAILA

Akwai buƙatar mu tsaya mu yi dogon nazari kafin mu yanke hukunci kan makomar yankinmu.

Ya kamata mu guji yaudarar malamai—magadan Annabawa—da ‘yan uwa da al’ummar da suke neman shugabanci mai amfani.
Ba wai kawai a ba da alkawari ba ne, abin da ya fi muhimmanci shi ne wanda yake da hangen nesa da shirin inganta rayuwar al’umma.

Dr. Hon. Abbas Saraki Kachako ya nuna ƙoƙari wajen samar da damarmaki daban-daban domin inganta rayuwar matasa, dattawa da malamai Ulama’u.

Bai tsaya a nan ba. Hon. Saraki yana taimakawa daliban da ba su da ikon biyan kuɗin registration, domin kada rashin hali ya zama cikas ga neman ilimi.

A fagen taimakon al’umma kuwa, ana iya cewa Saraki ya yi zarra, domin sakon taimako da tallafinsa ya kai wurare daban-daban.

Don haka, lokaci ya yi da za mu daina kallon siyasa ta fuskar surutu kawai. Mu duba abin da mutum yake yi, hangen nesansa, da abin da zai iya yi wa al’umma a nan gaba.

Makomar Takai da Sumaila tana hannunmu. Mu yi zaɓin da zai amfani al’umma.

- SUNUSIN SARAKI MEDIA TEAM TAKAI CHAPTER ✍️
Saraki media team


Muttaka Uba Saraki Abdulazeez Nura Haske Umar Usman Uuk Saraki Sunusi Muhammad Musa Awdii Gambo Ubale Abdullahi Maikano Adamu Isah Sulaiman Buban Kachako Salihi Adamu Sardaunan Takai Zaharaddeen Yakub Dollers MD Ibrahim Kyari Sumaila Saraki political Vanguard Bashir Hassan Shariff Shaaranin Takai DA Sumaila S S Mohd Zango Sa'ad Ahmad Mika'eel Comrd Ashiru Osaro Takai Abba Abdullahi Ibrahim
#2027

Address

Ibadan
ZIPCODE

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saraki media team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share