GOOD MORNING EVERYONE
SARAKI FOLLOWERS
Saraki media team
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Saraki media team, Ibadan.
18/05/2026
BOOM 💥 BOOM💥*AIKIN ALKHAIRI MAI DOREWA*🤲
*HON. ABBAS SARAKI KACHAKO HANTSI LEKA GIDAN KOWA* ya sake nuna kulawa da kishin addini da al’umma ta hanyar gudanar da aikin saka -RED CARPET- a Babban Masallacin Kafi Lafiya dake mazabar Durbunde.
Wannan aiki alama ce ta tausayi, karamci da kuma girmama wuraren ibada domin samar da nutsuwa da tsafta ga masu ibada.
Lallai irin wannan aikin alkhairi abin a yaba ne kuma abin koyi ga masu ruwa da tsaki.
Muna addu’ar Allah Ya saka masa da mafificin alkhairi, Ya ƙara ɗaukaka da nasara a rayuwa. 🤲
✅ HON. ABBAS SARAKI KACHAKO — Mai Aiki Da Al’umma
✅ Nagarta, Tausayi da Cika Alkawari
Saraki media team
18/05/2026
MASALLACHIN JUMU’AH NA GARIN KAFIN LAFIYA YA SAMU SABABBIN KAFET MASU INGANCI
A wani mataki na ƙara kyautata muhallin ibada da inganta walwalar al’umma, Hon. Abbas Uba Saraki ya ɗauki nauyin shimfiɗa sabbin kafet masu inganci da kyau kamar a ƙasar Larabawa a Masallacin Jumu’ah na garin Kafin Lafiya da ke Durbunde Ward, Ƙaramar Hukumar Takai.
Wannan aiki ya zo ne domin samar da tsaftataccen wuri mai kyau da nutsuwa ga al’ummar Musulmi wajen gudanar da ibadunsu cikin kwanciyar hankali da jin daɗi.
Hon. Abbas Uba Saraki ya bayyana cewa ya sadaukar da ladan wannan aiki ga mahaifinsa marigayi Alhaji Uba Saraki (Madakin Kachako), tare da addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa.
Al’ummar garin sun bayyana farin cikinsu tare da godewa Hon. Abbas Uba Saraki bisa wannan gagarumin tallafi da kulawar da yake ci gaba da nunawa harkokin addini da ci gaban al’umma.
Muna addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka da alheri, Ya ƙara ɗaukaka da arziki mai albarka. Ameen.
- Ofishin Sadarwa na ASSO
Saraki media team
18/05/2026
📢 HON. ABBAS SARAKI — NDC 2027
The people of Takai and Sumaila Federal Constituency deserve a leader with vision, compassion, and commitment to the future of the youth and the entire community.
HON. ABBAS SARAKI remains the most hopeful and promising choice for progress, unity, and development. A leader who believes in empowering the people, supporting the masses, and building a brighter tomorrow for everyone.
🗳️ Vote for a Bright Future, Not Selfishness.
Together, let’s move Takai and Sumaila forward with honesty, leadership, and true service to humanity.
✅ HON. ABBAS SARAKI
✅ NDC 2027
✅ Hope for the People
Saraki media team
Saraki Sunusi
Abubakar Yahaya Kachako
Sanusi Suleiman K
Sarkin Yakin Abbas Uba
Muttaka Uba Saraki
Idris Salihi Kachako
Mansir Shaarani Takai
18/05/2026
🕋 TAFIYAR AIKIN HAJJI MAI ALBARKA 🤲
Jagora mai taimakon al’umma, HON. ABBAS SARAKI KACHAKO, ya sake nuna karamci da kulawa ga jama’arsa inda ya dauki nauyin tafiyar aikin Hajji ga mutum 7 daga cikin ahalinsa. Wannan alheri ba sabon abu bane a wajensa, domin ya saba gudanar da irin wannan taimako duk shekara domin tallafawa al’umma da neman yardar Allah SWT.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya kaiku lafiya, Ya dawo da ku lafiya, Ya karɓi ibadunku, Ya sanya Hajjin ya zama Hajji Mabruur mai cike da albarka da gafara. 🤲
Allah Ya maqabuliya.
Amin Ya Allah. 🕋
Saraki media team
Saraki Sunusi
Umar Usman Uuk
Sanusi Suleiman K
Muttaka Uba Saraki
~S.network Saraki media team Takai chapter ✍️
Assalamu Alaykum,ƴan uwa barkan mu da warhaka fatan duk muna lafiya ya aiyuka? InshaaAllah wannan page namu mai albarka zai dawo aikin shi gadan gadan a ƴan kwanakin nan ba da jimawa ba,akan haka kuma muna ƙara bawa ƴan uwa masu albarka haƙuri akan duk wani tsaiko da ake samu,gurin kawo maku abubuwan da zasu ilmantar,gami da nishaɗantar da ku
12/09/2024
Bayanin voucher na X EMPIRE
Ayanzu a N18 to 20K Ake siyan duk voucher
💧 X EMPIRE guda 690K shine yake daidai da 1 voucher kuma nan take zaka iya Minting nasa
💧 Dole saika haura level 18 zaka iya Minting NFT Nasu sannan Nanma wani kaso zasu Baka da zaka iya Minting vouchers aciki domin level din yakai 300M per h wannan ana kaiwa matakinne gurin kone kone na balance Shi zaikarama profit per h kuma Yana cikin sharadinda zasuyi aiki dashi subaka ñft
Idan kacike sharudan GA yadda zaayi minting NFT Nasu
💧Da fari kashiga ɓangaren CITY
💧Zakaga lvl 5 MINT NFT saikataba anan zaka GA adadin ÑFT Da zaka iya Minting kuma kayi
💧 charges 0.06 TON ake dauka kuma Bayan 24h ne zasu saukema Shi cikin wallet naka
Saura kwana 18 suyi launching NASA a kasuwa yanada 69B supply
Wanda Basu soma BA GA link zasu iya somawa
https://t.me/empirebot/game?startapp=hero1420735948
Allah bamu saa
https://t.me/empirebot/game?startapp=hero1420735948
30/08/2024
Kamar Yanda Kuka samu kudi a Dogs To in shaa Allahu Wannan Mining Cats da zan aje muku yanzu zaku samu kudi fiyeda Dogs..
Ga link 👇🏽
t.me/catsgang_bot/join?startapp=BBmtyWKnoZKqhbyuakGY_
Idan kuka haɗa kan ku a majalisar ku, kukayi amfani da Link guda ɗaya wajen tara Referral, cikin sati ɗaya ko biyu zaku iya tara Gold 400.000 inda zaku yi Withdrawal din Dala 67 dai dai da Naira dubu ɗari 100.000.
Abokai karku bari kanku ya kulle harkar nan ba kudi ake sawa ba hakuri kawai take bukata.
Ava coin Yana fita shi ba sai ta fashe ba kana Tara 400k points dai dai yake da $67 dollar kusan 100k naira
DUK WANDA BAYA AVA-COIN YAFARA🚀🚀
https://t.me/avagoldcoin_bot?start=ba59cb31ef2e5b2458a1
A kullum zaka Rinka Samun mining guda 7500 kuma Minimum withdrawal 400,000 ne
Wanda yake dai-dai da $67.
Kenan kullum kana Samun N1,500.Kuma akwai robot🤖 Wanda shi zai Rinka yima Mining, Amma Gwara kayi da hannun ka domin suna kulle Account idan ka fiya amfani da Robot.
Idan kuma kana da link kayi Referral ka hada Team a kwana 10 zaka hada 400k dinka.
Idan baka fara ba, ga Link nan sai ka fara:
https://t.me/avagoldcoin_bot?start=ba59cb31ef2e5b2458a1
Idan kai Withdrawal Yana ɗaukar awa 24 zuwa 48, wasu ma har 72 yana kaiwa, amma karka damu kudin ka za su sauka InshaAllah.
Ku duba comment domin sauke suyi click
Wanda zai tara muku coin din cikin sauki 👇
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Telephone
Website
Address
ZIPCODE
02/10/2023