Khamis Arabic and Islamic Institute,Sabo Ibadan

Khamis Arabic and Islamic Institute,Sabo Ibadan School

AL’MADRASATUL KHAMISIYYA SABO IBADAN.Tana da ya daga cikin mashahuran makarantun islamiyya wadan s**ayi shura wajen shay...
11/05/2025

AL’MADRASATUL KHAMISIYYA SABO IBADAN.

Tana da ya daga cikin mashahuran makarantun islamiyya wadan s**ayi shura wajen shayar da maza da mata manya da yara karatun addinin musulunci musamman Al’Qurani mai girma , fiqhu, sira dama hadisai.

Kamar yadda muka shaida a jiya asabar, makarantar ta gudanar da walimar saukar karatun al’qurani ga wasu daga cikin jajirtattun dalibanta.
Sannan makaranta har ila yau ta gabatar da Lambobin girma ga wasu bayin Allah maza da mata da s**a hobbasa wajen bada gudunmawa dan ciyar da addinin Islama gaba.

Marigayi Alhaji Hamisu Attahir wanda ya sadaukar da rayuwar shi kacokan wajen hidimtawa addini musulunci kafin ya koma ga mahalicci shi , shine dai ya kafa wannan makaranta.

Muna mai addu’ar Allah ya gafarta mishi , su kuma malaman dake koyarwa a wannan makaranta Allah ya biya su da gidan aljanna, suma daliban da s**ayi sauka Allah ya kara kaifin basira Amin.

Alhamdulillah Allah ya nufa munyi taron walima cikin aminci Allah ya bamu albarkar Alqur’ani duniya da Lahira
11/05/2025

Alhamdulillah
Allah ya nufa munyi taron walima cikin aminci
Allah ya bamu albarkar Alqur’ani duniya da Lahira

Address

Sabo Ibadan
Ibadan

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khamis Arabic and Islamic Institute,Sabo Ibadan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share