Tibyanul Ihsan Academy

Tibyanul Ihsan Academy TIBYAN SMART ACADEMY is a school that comprises two sections: Western education and Qur’anic memorization (Tahfeez).

The school was established on March 16, 2024, in the NTA Quarters within the city of Hadejia, Jigawa State.

Wannan shine yadda muke gudanar da Gamji aduk karshen shekara Allah yayiwa yaranmu albarka  IHSAN ACADEMY NTA QUARTERS H...
09/12/2025

Wannan shine yadda muke gudanar da Gamji aduk karshen shekara Allah yayiwa yaranmu albarka IHSAN ACADEMY NTA QUARTERS HADEJIA

02/10/2025

Smart Academy
NTA quarters HADEJIA

31/08/2025

Inna lillahi wa inna ilahir raji’un

muna masu Alhinin sanar da iyaye mutuwar daya daga cikin ‘ya ‘Yan malam yusuf Sulaiman Maitafada chairman SBMC na wannan makarantar mai albarka rasuwa jiya Allah yajikan ta ya gafarta mata yasa mutuwa hutu ce a gareta shikuma malam da iyalinsa allab ya basu hakuri da juriya na rashinta ya hayyu ya qyayyum

17/08/2025

A # #

Yadda aka gudanar da taron iyayen yara kenam cikin wannan makaranta mai albarka Wanda Alsheikh sayyid Yusuf Sulaiman mai...
17/08/2025

Yadda aka gudanar da taron iyayen yara kenam cikin wannan makaranta mai albarka Wanda Alsheikh sayyid Yusuf Sulaiman maitafada yake shugabantar iyayen yara kenam wato SBMC CHAIRMAN Allah ya sakawa malam da alkhairi # #@ #

Assalamu alaikum Hukumar wannan makaranta mai albarka Tana Yiwa kowa Fatan alkhairi tare da sanar da iyayen cewa insha A...
15/08/2025

Assalamu alaikum
Hukumar wannan makaranta mai albarka Tana Yiwa kowa Fatan alkhairi tare da sanar da iyayen cewa insha Allah gobe Asabat 16/08/2025 za’a gudanar da taron iyayen yara karo na farko a cikin harabar makaranta da misalin karfe 09;00am na safe

Sannan wannan satin ba karatu a ranakun asabat da lahadi sai zuwa litinin insha Allah

Sannan Wanda basu samu damar zuwa wajen taron ba to suna wakilta wani ya wakilcesu insha Allah

Amma amfi bukatar zuwan iyayen insha Allah

Allah yasa ayi taro lafiya agama lafiya

Sing by: Management joined with SBMC Under the leadership of SHEIKH YUSUF SULAIMAN MAITAFADA

Ana gayyatar iyayen dalubai taron iyayen yara karo na farko ranar asabat karfe 09:00am insha Allah
10/08/2025

Ana gayyatar iyayen dalubai taron iyayen yara karo na farko ranar asabat karfe 09:00am insha Allah

08/08/2025
Sanarwa       Sanarwa         Sanarwa Ana bukatar Nanny a TIBYANUL IHSAN ACADEMY NTA QUARTERS HADEJIA 07026612108 081341...
05/08/2025

Sanarwa Sanarwa Sanarwa
Ana bukatar Nanny a TIBYANUL IHSAN ACADEMY NTA QUARTERS HADEJIA

07026612108 08134158780

Address

NTA Quarters Hadejia
Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tibyanul Ihsan Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category